ABINCIN DAYA KAMATA MAI JUNA
BIYU TACI
❓

Mai juna biyu tana bukatar abinci masu gina jiki sosai fiyeda lokacin da batada
ciki, jikin mai juna biyu yana bukatar karin sinadarin vitamin, minerals, da
nutrients.
Akalla mai juna biyu na bukatar calories dayawa akalla 350-500 a rana
Rashin abinci mai gina jiki ga mai ciki na iya shafar girma yaro a cikin ciki, sannan kuma dabi'ar cin abinci da batada tsari wadda ka iya zama sanadiyar karin nauyi ga mai ciki ko kiba na iya kara jefa ta ciki samun matsala wurin haihuwa kokuma yawan matsaloli ga ciki din
๐น-Diary products, mai ciki
na bukatar karin sinadarin protein da calcium saboda girman dantayi dake cikin
cikinta, wannan rukunin sunhada da yoghurt musamman greek yoghurt yafi amfani
ga mai ciki, amma idan mace nada matsalar narkewa abinci watau baya saurin narkewa
saita yi amfani da probiotics yoghurt. Amfani da probiotics supplements lokacin
juna biyu na rage hadarin kamuwa da jijjiga, ciwon suger na masu ciki, matsalar
borin jini da infection
๐น-Legumes, sunhada lentils,
wake, peas, chickpeas, soybeans, peanuts. Wadannan rukunai suna dauke da folate
wanda munsan ana ba masu juna biyu a asibiti. Rashin isasshen wannan sinadarin
yana iya kawo matsalar neural tube defects, yanasa a haifi jinjiri wanda
karami, yanasa jariri yarika yawan rashin lafiya ko zuwa girman sa ne
๐น-Sweet potatoes, nada
matukar amfani saboda yana kunshe da vitamin A wanda mai juna biyu ke bukatar
sa matuka kodan girman jariri ta
๐น-Salmon, salmon nada
mahimmanci musamman ga masu ciki saboda Omega 3 fatty acids saboda yana kara
gina lafiya kwalwa na yaro yazama mai fahimta sosai dakuma samun lafiyayye
idanun jariri sosai
Ana iyasamu Omega 3 fatty acids a seafoods, amma kada a wuce sau biyu a sati. Wani karin mahimmanci ga samun Omega 3 fatty acids shine yana kara yawan jini na EPA da DHA, sannan lafiyar kashi da samun garkuwa jiki mai inganci
๐น-Eggs, kwai yanada amfani
ga jiki kowa yasani, sannan wani abu da mutane basu saniba shine kwai yana
dauke da wani sinadari mai suna choline wanda yake kara girma jiki da kwakwalwa
ga kowa da abinda yake cikin ciki uwarsa.
Rashin wannan sinadarin na choline na ragema yaro kaifin basira kuma a cikin kwai daya dukansa akwai choline samada 113 mg wanda daidai yakeda 25%na RDI na mai juna biyu kwatankwacin 450mg
๐น-Brocolli, dark green
leafy, wadannan abubuwa dasuka kunshi kale da spinach suna kunshe da abubuwa da
masu ciki ke bukata matuka daga cikin amfani su shine suna rage yawan ciwon
ciki gamai juna biyu dakuma haihuwa yaro da nauyin sa baikai ba
๐น-wasu daga cikin abincin
dasuke da amfani sosai ga mai ciki sunhada lean meat, fish liver oil, berries,
hatsi, avocado, busasshen kayan marmari irin dabino, da shan ruwa sosai
Akalla mai juna biyu na bukatar calories dayawa akalla 350-500 a rana
Rashin abinci mai gina jiki ga mai ciki na iya shafar girma yaro a cikin ciki, sannan kuma dabi'ar cin abinci da batada tsari wadda ka iya zama sanadiyar karin nauyi ga mai ciki ko kiba na iya kara jefa ta ciki samun matsala wurin haihuwa kokuma yawan matsaloli ga ciki din

Ana iyasamu Omega 3 fatty acids a seafoods, amma kada a wuce sau biyu a sati. Wani karin mahimmanci ga samun Omega 3 fatty acids shine yana kara yawan jini na EPA da DHA, sannan lafiyar kashi da samun garkuwa jiki mai inganci

Rashin wannan sinadarin na choline na ragema yaro kaifin basira kuma a cikin kwai daya dukansa akwai choline samada 113 mg wanda daidai yakeda 25%na RDI na mai juna biyu kwatankwacin 450mg

.
✍ DR SHUAIBU MB

nn
Comments
Post a Comment