*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA*🚑🚑
Nide Dr inade saduwa ne da mijina kawai dande ibada ne kuma infita haqinsa, don Allah minene amfanin sex ga lafiyar mutum ne ko su inrika tunawa kila nafara sha'awar sex din, kuma minene amfanin sperm dayake shiga jikin mace inbanda samun ciki a haihu nagode❓ Allah yakara maka haquri da juriya na taimakon da kake ma al'ummah.
🤔Sex yanada amfanin da bazamu iya fadarsu duka ba anan gaskiya sabida yawansu, amma zamu dan tsakaro, abu mafi mahimmanci kafin mutafi kai tsaye ga amsar dayakamata asani shine duk amfanin nan dazan fada abune wanda ke amfanar mace da namiji ahade ne zanfade su
Sannan ana daukar saduwa sau biyu zuwa ukku a sati a matsayin shine kamar daidai ga mafi yawa, amma mutane sun banbanta wasu yinta kullum shine inda wasu sukan wuce satinma wannan de kowa da yadda yanayinsa ko yanayin abokin ko abokiyar zaman suke
*AMFANI*
🔸-Yanasa ko rage ma mutum tsufa, idan akalla sau biyu a sati ana haduwa to bincike da masana sunyi bayanin za arika yima mutum kallon wanda akarage mashi ko mata shekara bakwai cikin shekarunta misali idan yan shekara 60 ne zasu koma kamar yan shrkaru 53
🔸-Yana bunkasa ko inganta samun haihuwa, idan akazo yima namiji gwajin sperm a asibiti idan yayi sex kasada kwanaki biyu za aga sperm dinsa yaafi inganci da lafiya fiye da ace yayi kwanaki goma baiyiba.
Ga macen kuma kamar wadda al'adarta keyin wasa shiyasa ma taki conceiving to yawaita sex yana daidaita al'adar macen harma inda rabo ciki yashiga.
Maza Masu matsalar rashin sperm mai inganci ko mai rai akan basu shawarar akalla yin sex sau biyu a sati don bunkasa lafiyar sperm dinsu dakuma samun haihuwa idan Allah yaso
🔸-Sex yana taimakawa ma jikin mutum ta yadda cututtuka bazasu iya zama a cikin jikin mutum ba, akwai wani hormones watau anti ageing hormones da a atakaice ake cema DHEA wanda yake aiki don tace jiki, to lokacin da mutum keyin sex yana tace duka jikin mutum ne saikuma lokacinda mutum yayi realising saiya tace duka hanyoyi ko magudanan jinin mutum sau biyar. Kenan yin sex akalla a sati sau biyu mutum nada tabbacin tace jinin sa sau akalla goma
🔸-Yin sex akalla sau biyu a sati yana kara ma mutum antibody watau immunoglobulin wanda za aga mutum yakan dade bai kamuda sanyin mura ba ko mura ba, inda masana sukayi bayanin wadanda keyin sex a sati sau daya suna samun kariya daga mura fiyeda wadanda basuyi da kashi 30%
🔸 -Sex akallah sau biyu ko ukku a sati cuta na dadewa bata cinma mutum ba, sabanin wanda keyi kila a wata sau daya. Abinda nake nufi shine wanda keyin sau biyu akallah yafi dadewa da cuta a jikinsa bata wahalar dashi ba fiyeda wanda bayayi haka.
Shiyasa masu aure in suka kusan yin period sunajin murdar mara da ciki akebasu shawarar suyi sex da mazansu dasunyi suna neman ciwon su rasa.
🔸-Ina mata masu jin zafi ko ciwon lokacin al'ada,mata dasuke basuda aure musamman yan mata zasuji duk lokacin da sukayi complain ciwon mara anace masu dasunyi aure shikenan bawani abu bane sex ake nufi idan sukayi aure sunayi sex ciwon yana tafiya duka.
🔸-Inamasu son rage kiba ko tumbi, yin sex akalla minti 30 a rana zaka kona calories dayawa, bincike ya gano cewa yin sex sau biyu a sati zaka kona calories 5,000 wanda dede yakeda cup din zuma biyar
🔸 -Matsalar rashin iya rike fitsari, kamar wadanda fitsari keyi masu leaking, ko fitsari kwance da aurensu ko basu iya rike fitsari idan sukaje asibiti anayi masu pelvic floor exams sannan asasu pelvic floor excercise, to yin sex yafi tasiri da wadannaan abubuwan akallah sau ukku a sati.
Shiyasa masu ciki da wadanda suka shiga ciki menoupause duk irin wannan matsalar ta rashin rike fitsari na damunsu kuma duk sex zai iya magance wannan matsalar
🔸-Heart attacks da stroke, sex akalla sau ukku a sati na zama wata kariya daga kamuwa da wadannan manyan matsalolin
A baya bayan nan ma angano macenda ke sex ko realising A sati sau biyu nada karancin hadarin kamuwa da cutar zuciya akan wanda bahaka ba
🔸-Hawanjini, maza da mata dasuke sex a sati sau ukku akallah suna saurin samun lafiya daga hawanjini fiyeda wadanda basu samun yinhaka
🔸-Estrogen hormones yana fitowa da karfi lokacinda ake sex wanda munsani cewa yana taimakawa ma fata sosai tawajen dukwani abu da bataso yakan fitarda ita, wanda duk wata matattar fata tana fita musamman ga matanda suka shiga menoupause ko masu busassar fata ko masu wrinkles duk yin sex a sati akalla sau ukku ko biyu lalle fata na amfanuwa matuka kuma ana rage matsalar wrinkles sosai
🔸-Danuwa, kamar yadda motsa jiki kesa yanayin halbawar zuciya ya chanza, haka sex kesa kwalwa tasaki sinadarin serotonin wanda ke chanza mood din mutum daga damuwa zuwa farinciki da nishadi
Serotonin shine sinadarin da yake sa mutane jin dadi da annashuwa da zama cikin farin ciki bayan sex, a lura matarda tadade da aure datake samun sex akalla sau biyu a sati tafi wadda kesamu a sati sau daya annashuwa
🔸-Maganin ciwon kai, sex yanama mutane dayawa Maganin ciwon kai, saboda lokacinda mutum yasamu kansa a cikin soyayya akwai oxytocin hormones da sauran good endorphins wadanda suke warkarda ciwo ko radadi shiyasa ba ciwon kai kadai ba har ciwon kashi.
Sauran anfanonin sunhada da samun isasshen bacci musamman ga wanda yakasa bacci, inganta da samun kariya daga cututtukan kashi, kariya daga samun cancer ta maraina ga maza musamman wadanda shekarunsu suka kai 50.
Wannan a takaice ne kamar yadda nace, sunada yawa.
Allah ykr mana lafiya amin
✍ *DR SHUAIBU MB* Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com

Comments
Post a Comment