Ciwon FIBROID mai fitowa a mahaifar mace

*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑* *FIBROID*     Fibroid, ana nufin wani rauni ko ciwo da yake fitowa akan mahaifa ko cikin mahaifa wani lokacin ya girma saiya haifarda ciwon ciki da zubar jini sosai lokacin al'ada wani lokacin kuma bawani alama ko kamannu dayake zuwa dasu. Ana kiran fibroid da sunaye hudu da turanci kamar, *myomas, uterine myomas, fibromas, leoimyomas*
 Fibroid yakasu kishi hudu;
1⃣Akwai wanda yake fitowa akan bangon mahaifa, Yana girma wani lokacin ya goge ko karce mahaifa shine ake kira da *intramural fibroid*
 2⃣Akwai *subserosal fibroid* shikuma yana fitowa ne wajen mahaifa yana girma saiya karama mahaifa girma
3⃣Akwai *pedunculated fibroid,* shikuma wannan karawa ne daga raunin
 4⃣ *Submocusol* baima cika faruwa ba gaskiya shi wannan.
♦Daga cikin abubuwa dasuke kawo shi akwai hormones dinda hannuwa mahaifa suke saki lokacin al'ada
♦Akwai Gado
 Dakuma juna biyu
 Wani lokacin da shekaru daga 30 zuwa sama
♦Sai nauyi ko kiba suna bada gudunmuwa wajen kara hadarin kamuwa dashi
 *Alamomin sa*     Ya danganta da inda yafito dakuma girman sa, misali; *submocusol fibroid* yana zuwa da zubar jini sosai lokacin al'ada dakuma wahalar daukar ciki
Idan karamine kuma sannan mace tafara tsufa watau shiga cikin menopause to batajin kome kuma da ta fita daga menopause din zai iya shrinking dakansa.
 ðŸ”¸Sauran alamomin sunhada
 Zubarda jini dayawa lokacin al'ada wani lokacin ma harda clots watau gudajin jini
🔸ciwon baya ko kugu
🔸 Yazama inza ayi al'ada anakara samun ciwon al'adar yana karuwa
Jin zafi lokacin fitsari.
🔸 Jin zafi lokacin saduwa.
🔸 Kwanaki al'adar yarika ko yawuce yadda akeyi abaya.
🔸 Pressure ko aji marar na ciwo kuma kamar wani abu a cikinta tanayi nauyi.
Idan anajin wadannan ko wasu daga cikin su sai aje asibiti ayi ultrasound ko pelvic MRI don aga ciki duka a tabbatar shine koba shine ba
 Kumburin ciki ko kuma ciki yarika girma kamar mai ciki.
 ✍ *DR SHUAIBU MB*                     Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com

Comments


  1. I am here to share my story on how conceive also cure from fibroid, i wonder why people still don't believe that roots and herbs are very essential and fruitful in different aspect, especially when you can't conceive and bear children. I am a living witness because I tried all I could to be pregnant but all to no avail, until I contacted Dr nogokpo Healing, who gave me some roots and herbs syrup and told me when to have sex with my man. I missed my menstrual flow within a short period of taking it, and the doctor confirmed that I am pregnant. I am very glad to tell the world that I am a mother of a bouncing baby boy, contact him for your own testimony on: (nogokposh@gmail.com) whats-app‪ +233 24 095 7817..

    ReplyDelete

Post a Comment