*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA*🚑🚑 Don Allah kamar macen data haihu jiya da Asuba har xuwa yau nono baixoba miyakamata tayi Don yaxo.❓
🤔 Matanda suka wuce shekara 30 ko sukayi nauyi dayawa ko kiba dayawa suna samun irin haka wani lokacin ma sukan wuce kwana daya ruwan nonon baizoba.
Bayan mace ta haihu kafin ruwan nono yazo yacika nonon akwai wannan dakashin watau ruwan nonon dayake zuwa farko wanda wasu ke zubarwa yana daukar wani lokacin hour 72(kwanaki uku) kafin yazo.
Abin damuwar ba ita uwar ba a a jariri domin tun farko zaifara samun rashin isasshen ruwan jiki dakuma ramewa ko rage nauyi dukda ba kowace rama ko rage nauyi keda damuwa ba bayan haihuwa jariri ba.
Damuwa da fargaba na uwar shima yana kara nisanta ruwan nono din maimakon kila bayan hour 24 saiya kai hour 48 wasuma har sati daya.
Sannan ga macenda haihuwa ta ta farko ce wannan itama ba damuwa bane don haka tafaru, amma wadda keda kiba tafi wadda batada kiba irin wannan Jinkirin na zuwa ruwan nono bayan haihuwa, wasukuma matan insuka samu dakashin yazo suka shayarda jariri sau biyu cikin hour 24 saikuma ya dauke
Sannan idan mace nada soreness na kan nono itama tana iya samun wannan delay din ga shayarwa din.
Idan akwai damuwa kokuma aka kai hour 72 bai zoba to akwai kwararru akan wannan akwai na unguwa dana asibiti, sannan abata shawarar ta rungumeshi bada riga jikinsa itama haka watau fatarsa da tata suna haduwa.
Kokuma ga wasu dabaru na gida da za a iya inganta zuwa ruwan nonon da wuri basai anje asibiti ba.
🔹 Tafarnuwa idan zata iya ta tauna tafarnuwa kamar kwara ukku a rana.
🔹Kokuma ta jika fenugreek cikin ruwa misali kamar kwarori cikin cup daya na ruwa tunda daddare dasafe sai a juye ruwan da hulbar cikin tukunya adafa su minti biyar acire atace asha kowace safiya haka.
✍ *DR SHUAIBU MB* Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com

Xnk
ReplyDeleteXnk
ReplyDelete