*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑* Me ke sa Kai ya rika kaikayi sosai Kuma babu dandruff ❓
🤔To shi jin kaikayi akai ba wata cuta bace, saidai alamu ne nawasu matsaloli ko cutar
Daga cikin abinda ke nunawa alamun sune akwai
♦ *LICE*, Kwalkwata kenan ko, inda yawanci yara da shekarunsu suka kai na zuwa makaranta sukafi samunta kuma akwai kwayaye farare daza agani agane idan itace
♦ *SCABIES*, yana sanya wannan koda yake bazai tsaya a saman kanba kawai za aji shi ko ina a jikin
♦ *ALLERGY*, Idan mace ta rina gashin kanta ko temperory ko permanent zatarika jin kaikayi saboda wannan abin rina kan, hakama Idan akayi amfani da wasu mayukan shampoo zasu iya bada Irin wannan reaction din na kaikayi
♦ *PSORIASIS KO ECZEMA*, Musamma ga yara za aga scalp din ya kumbura yayi ja wani lokacin da kuraje
♦ *KUNAR RANA*, Idan aka shiga rana akamanta ba asa hat ba shima yana kawo kaikayin
♦ *BUSHEWAR KAI*, Idan kai ya bushe bawani mai a cikinsa zai iya kaikayi
♦ *DATTI DA ZUFA*, Idan kai yayi datti ko zufa a ciki ko ruwa yataba shi bawai wanki ba a'a tabawar ruwa zai iya kaikayi
♦ *ROSACEA*, Sukuma wasu kurajen fuskane kokuma pimples suma suna sawa idan mutum yaci wasu nau'ikan abinci masu zafi ko masu zafi ko caffainated food ko drink sai su bada kaikayi yawanci ga kai, kunci kumatu harda hanci
♦ *FOLLICULITIS*, kuraje ne wadanda za aga gashi na fitowa cikinsu to idan akwai su a jikin mutum koda pimples ne inde ana ganin gashi a ciki to folliculitis ne
♦ *FUNGUS*, ya banbanta da dandruff kuma yafi samun yara sabida barin lema a ciki kai.
Sauran sune, ringworm, daure gashi sosai, alopecia areata, zubar gashi kowane lokaci musamman agaba, cancer ta fata, cutar kashin baya dadai sauran dalillai.✍ *DR SHUAIBU MB* Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com

Comments
Post a Comment