Nice kullun acikin yankwanakin nan sai in wuni lfy qalau amman da na hau gado na kwanta sai zazzabi ya rufeni duk jikina yayi ta ciwo ataimaka min Dr.
*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑* Nice kullun acikin yankwanakin nan sai in wuni lfy qalau amman da na hau gado na kwanta sai zazzabi ya rufeni duk jikina yayi ta ciwo ataimaka min Dr. 🤔 Gaskiya ana
samun haka sbd daya dagà cikin wadannan dalilan: 🔸Rashin isasshen ruwan jiki shima yana kawo irin wannan, zaki iya gane babu wadataccen ruwa a jiki ta hanyar yawan jiri, fitsari mai duhu, yawan jin kishirwa da gajiya
🔸-Rashin samun bacci sosai, shima idan ba asamun bacci sosai zai iya haifar maki da irin wannan. Zaki iya gane hakan idan baki samun baccin dayakamata da daddare ta hanyar confusing dayawa, yawan bacci da rana, rashin fahimtar karatu ko abinda aka fadamaki, rashin yin magana sosai, yawan mantuwa
Idan matsalar rashin bacci ce, arika shan hot tea ko hot beverages, sauraren karatu ko inkina sauraren waka to, hana dukwani motsi cikin daki harda na fanka
🔸 -Mura ko sanyi insuka kama mutum yanajin irin haka nasan basaina kara bayani akan Mura ba
🔸-Idan akwai karancin wasu halittun jini na jajjaye watau red blood cells to tsoka bazata samu isasshen oxygen ba, saboda haka duka bangarorin jikin zakiji duk sun mutu, alamomin da zaki gane ko shine damuwar sune, tafin kafar ki zairika sanyi ko zafi idan aka taba, jiri, ciwon kai ko kirji, kodewar fata.
Anemia tanada abubuwa dasuke kawota, idan mutum yayi amfani da supplement na iron, folate ko vitamin B12 ba asamu yabari ba to aje asibiti
🔸-Karancin vitamin D a jiki idan mutum yanada Karancin vitamin D a jikinsa haka zai iya faruwa dashi saboda sassan jiki dayawa suna bukatar calcium don su aiwatarda aikinsu irinsu koda, tsoka da kashi to idan babu vitamin D dashine ke taimaka ma jiki tsosto calcium din dole arika jin haka
🔸 Sauran alamu idan karancin vitamin D dinne sune ciwon jiki sosai, jiki yarika kyarma ko motsawa dakansa, jiri, comfused da gilgiza wani lokacin
🔸Mononucleosis yawanci anakiransa da kissing diseases ana yadashi ne don daukarsa ake infection ne kuma manyan alamunsa ciwon jiki da jin kasala sosai saboda shi hanyoyin iska yake rufewa.
Sauran alamominsa sune yawan gajiya, kumburin tonsils ko lump cikin baki zuwa makoshi suke, kuraje jiki, zazzabi da ciwon ko kaikayin makoshi
🔸-Pneumonia, infection na hunhu yana zuwa da irin haka dawasu alamomin kamar tari, ciwon kirji, zazzabi, amai, tashin zuciya, zufa, daikewar nufashi
🔸-Fibromyalgia, za aji ko ina cikin jikin na ciwo dalilin ko hadari anji rauni, ko yima mutum surgery, ko imfectiom dayayi tsanani sauran alamunsa sune, kasa yin bacci, rashin son haske ko kara, kasa tuna abubuwa, motsi ko kyarma tafin kafa ko hannu.
Sauran sune tsanani mutuwar jiki, amasanin kashi, lupus, lyme disease dasauransu
🔸 _premature ovarian insufficiency, yawanci yana faruwa ne ga mata masu shekaru kasada 40 ta yadda wadanna hannuwan mahaifan zasu zama basu aikinsu sosai, wanda daga karshe mace nada kananan shekaru saitaga jinin ta gaba daya yadauke.
Sauran abubuwanda suke kawo irin wannan matsalolin sune, cancer ta bakin mahaifa ko mahaifar, magungunnan tsinke jini, cikin bayan mahaifa dasauransu.
✍ *DR SHUAIBU MB* Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com

Comments
Post a Comment