TSOKAR DA TA KE FITWO JIKIN MAHAIFA (Endometrosis)

*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑*                   Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com
 *ENDOMETROISIS* Endometroisis, wani ko wata tsoka ce datake fitowa jikin mahaifa da wani lokacin takan hada da ovaries watau wadannan hannuwan na mahaifa dasuke sakin kwayaye, saikuma fallopian tubes shikuma wasu bututu ne da za agansu rike da hannuwan mahaifa din inda nanne sperm ke zama yana jiran kwayaye ko kwayaye su jira sperm nan inda kwayaye zasuyi wanka suyi burgima sannan a kyankyashe su
 Endometroisis yana shafar har bangon kugun mace yana wuce wannan wuraren ma dukda ba acika samu ba.
 Abinda yasa nakawo endometroisis yazama maudu'inmu shine yanzu mata na famada shine sosai
 *Alamominsa sunhada* :-      ðŸ”¹Ciwon mara mai tsanani lokacin al'ada sabanin yadda akasaba tareda ciwon kugu zai iya zuwa kafin al'ada dakuma cikin kwanakin al'ada din tareda ciwon kugu da ciki
 ðŸ”¹Sauran sune jin zafi lokacin saduwa, jin zafin ko ciwon mara ko ciki lokacin bayan gida da fitsari
 Sauran sunhada da yawan zubar jini lokacin al'ada, ko wasa yazo sau biyu a wata ko yakai watanni baizoba
🔹Wani alamar mai mahimmanci shine rashin haihuwa, mace taga haihuwa ta tsaya
 ðŸ”¹Sannan wani lokacin akwai yawan gajiya, gudawa, ciwon ciki, kumburin ciki, musamman lokacin al'ada
 ðŸ”¹Gawasu matan baya masu ciwo kamar irin yadda yakema wasu
Wani alama datake da mahimmanci asani shine mace taga cikinta na girma kamar mai ciki Wani lokacin taga ko al'ada batayi watakuma ga ciki na girma ga al'ada kuma tanayi Wani lokacin cikin yarage ko ya karu gawasu
 Wasuma bayamasu ko daya
Abin damuwar dayawa akan tura mace scan aje ayi bakomi
 Inba anyi a tsugunne ba yawanci ba aganinsa.
 Kokuma ayi ultrasoud.
Wani lokacin zakaji wasu ma insuka yin fitsari ko bayan gida sukayi nishi sosai saisuce sunajin Wani nama a gabansu.
Mata dasuka cika bari dayawa yawanci shine yake kawo hakan.
Akwai abubuwa dasuke kawo shi.
Akwai wani lokacin komawar jinin al'ada, maimakon jinin al'ada yafito waje saiya koma ga wadannan bututun din.
 Wannan komawarda yakeyi kowane wata sai yarika haifarda Wannan tsokar a hankali sai tarika girma saita zama endometroisis.
Akwai sauran avubuwanda suke kawo shi amma bazaku fahimci suba inba ma'aikatan lfy ba, amma abu mai mahimmanci shine 🔹Akwai wasu avubuwanda suke kara hadarin kamuwa dashi.
 Kamar wadanda basu taba haihuwa ba.
 ðŸ”¹Wadanda suka fara al'ada da wuri sosai.
 Wadanda suka fara shiga menoupause da wuri watau da karancin shekarunsu.
 ðŸ”¹Wadanda nauyinsu baikai yadda yakamata ba.
🔹Masu shan barasa dayawa.
 ðŸ”¹Wadanda sukeda sinadarin estrogen dayawa a jikinsu,
🔹 Wadanda ko mahaifiya ko sister ko aunty ta tabayi.
 Dukwata cuta ko ciwo dazai hana jinin al'ada zuwa.
 Matsalar mahaifa.
 Endometroisis yana daukar shekaru kafin ya tsaida jinin al'ada baki daya, kuma yana farawa da daukar ciki koda za ayi barine kuma duk barin kara masa girma yake sannan yana karewa da daukewar jinin al'ada baki daya.
 Yana zuwa da ko haifarda matsalar rashin samun ciki don fiyeda rabi dasuke dashi basu iya samun ciki kokuma ko sun samu za aga suna barinsa.
Wani abu dayakan iya kawowa shine cancer ta ovary. *✍ DR SHUAIBU MB*

Comments