*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA*🚑🚑 *AMFANIN ALBASA
♦Albasa tana taimakawa ga mutumin da yasuma idan akafere akasanya masa a kafar hancinsa insha Allah zaisamu tashi inba ta ajali bace
♦ Albasa na taimakawa wajen warware KO magance matsaloli irinsu farfadiya, ciwon zuciya, ciwon ciki, ciwon suger, asthma, ulcer ta kirji, shock musamman idan aka hadata da tafarnuwa
♦ Albasa na taimakawa masu matsalar bugawar zuciya heart attack idan suna yankata danya suna ci a abinci
♦ Albasa tana maganin daskerewar Jijiyo jini na zuciya
♦ Albasa tana taimakawa masu ciwon suger wajen warkarwa musamman kullum za asamu babbar albasa ayi kwadon lansir da ita aci kullum
♦ Albasa tana taimakawa masu Hawanjini da masu matsalar zagayawar jini
♦Albasa idan aka sakata cikin Zuma Amma sai anyankata kullum acisu ahaka tana maganin zazzabi, mura, KO ciwon makogaro, masu ulcer da matsalar urinary tracts infection ma suna iya chi kullum insha Allah za asamu lfy
♦ Albasa na maganin KO taimakawa wajen maganin ciwon Kai na gefe ko daga goshi, idan aka kirbata KO ita daya koda tafarnuwa aka sanya inda kan ke ciwon
♦ Wanda Zuma, KO cinnaka, KO kunama ta halbeshi shima za asama sa wannan adaure da bandage insha Allah za asamu lfy
♦ Albasa tana tsaida habo KO dakakka arika shakarta KO hakanan asanya ta a hanci arika shakarta
♦ Albasa na taimakawa wajen narkarda abinci
♦Albasa na taimakawa wajen warkarda kunar wuta idan aka kirbata aka dora akan kunar akwai zafi Amma zata bushe bazata tashi ba kuma zatawarke cikin kankanen lokaci
♦ Albasa tana zama rigakafi ga mata wajen Cancer nono, hanji, da cututtukan mahaifa
♦ Albasa tana magance matsalar Jijiyoyi
♦ Albasa na taimakawa wajen magance matsalar amasanin kashi
♦ Albasa na magance yawan ciwon ciki na yara
Musamman yellow din idan akayanta slices akatafasa ta sai a tsame idan ruwan yahuce aba yaro cokali daya karami duk bayan hour daya
♦Albasa na taimakawa wajen magance matsalar cunkushewar kirji idan aka kirbata aka hadata da man kwakwa aka juye a cikin towel aka daure kirji dashi akasanya t-shirts dazata matse kirjin zuwa wani dan lokaci acire ayi wanka
♦ Albasa tana taimakawa wajen magance matsalar tari, idan akasamu babbar albasa sai arabata biyu asanya brown suger akan kowace sai abarsu zuwa hour daya sai a cinye duka sau biyu za ayi a rana
♦ Albasa tana taimakawa wajen magance matsalar infection na kunne, idan aka kirbata akasamu kamar safa aka saka a ciki aka daure sai a dora akan kunne dinda ke ciwon harsai anji ba ciwon
♦ Albasa tana tsayarda jini idan aka yanke kuma zatazama kamar antiseptic zata kare fata daga kamuwa da wasu cututtukan dalilin raunin
Kokuma ayanka albasa daya cikin container a zuba zuma a rufe kamar da daddare zuwa safe atace sai arika shan 5ml sau ukku a rana idan babbane
♦ Albasa tana fitarda guba daga jiki misali KO zazzabi KO mutum yaji jikinsa yakasa ganemai KO inkanaso ma kaji ka lau a jaraba wannan za asha mamaki
♦ Asamu albasa daya a y anyankata slices amma kanana sai ahada man kwakwa Mai kyau sai a jera akasan tafin kafa sai asamu farin kyalle KO bandage fari sabida inason aga irin dattin jiki da za a fitar sai a daure kafar sai asa safa sai akwanta dasafe idan akatashi sai acire za aga abubuwa ayi haka kamar kwana bakwai za aga dattin na raguwa kuma jikin anakarasamun lafiya kokuma anakara jin dadinsa
Adaure a jaraba wannan kowa ma yayi
♦ Albasa na taimakawa wajen magance matsalar again, asamu farar albasa KO yellow sai a matseta watau juice dinta sai a zuba cikin tea na na'a na'a cup daya na glass Amma abari sai tea din yahuce sai asha cokali biyu kanana na tea din na'a na'a bayan minti 5-10 sai asha juice din albasa din Shima cokali biyu kanana sai kuma bayan minti 5-10 asha tea din na'a na'a din hakade har adaina aman insha Allah don yana daukar kamar minti 20 kafin aman yatafi duka
♦ Albasa tana tsaftace Gurbataccen iskan da muke shaka, idan aka yankata slices sai a ajiye a kusurwar daki KO gida dukwanta bacteria KO virus da iskan ya kwaso zata cireta
♦ Albasa tana maganin ko hana cizon kwari idan akasata a jiki
♦Albasa nahana zubewar gashi idan aka kirbata akakara ruwa kadan akawanke kai duk sati saudaya
♦Albasa tana hana kwari cin shuka ko flowers idan akayi feshinta
♦ Albasa tana hana gara cin kaya.
♦Sanya albasa a jiki na hana fata kuraje.
♦WHO hukumar lafiya ta duniya ta amince da amfani da albasa wajen jinyar matsalar tari, infection na hunhu, infection na kirji, cunkushewar kirji, mura dasauran wasu matsaloli
✍ *DR SHUAIBU MB* Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com

Comments
Post a Comment