*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA*🚑🚑
*AMFANIN ALBASA* 1⃣0⃣8⃣
♦Albasa tana taimakawa ga
mutumin da yasuma idan akafere akasanya masa a kafar hancinsa insha Allah
zaisamu tashi inba ta ajali bace
♦ Albasa na taimakawa wajen warware
KO magance matsaloli irinsu farfadiya, ciwon zuciya, ciwon ciki, ciwon suger,
asthma, ulcer ta kirji, shock musamman idan aka hadata da tafarnuwa
♦ Albasa na taimakawa masu matsalar
bugawar zuciya heart attack idan suna yankata danya suna ci a abinci
♦ Albasa tana maganin daskerewar
Jijiyo jini na zuciya
♦ Albasa tana taimakawa masu ciwon
suger wajen warkarwa musamman kullum za asamu babbar albasa ayi kwadon lansir
da ita aci kullum
♦ Albasa tana taimakawa masu
Hawanjini da masu matsalar zagayawar jini
♦Albasa idan aka sakata cikin
Zuma Amma sai anyankata kullum acisu ahaka tana maganin zazzabi, mura, KO ciwon
makogaro, masu ulcer da matsalar urinary tracts infection ma suna iya chi
kullum insha Allah za asamu lfy
♦ Albasa na maganin KO taimakawa
wajen maganin ciwon Kai na gefe ko daga goshi, idan aka kirbata KO ita daya
koda tafarnuwa aka sanya inda kan ke ciwon
♦ Wanda Zuma, KO cinnaka, KO kunama
ta halbeshi shima za asama sa wannan adaure da bandage insha Allah za asamu lfy
♦ Albasa tana tsaida habo KO dakakka
arika shakarta KO hakanan asanya ta a hanci arika shakarta
♦ Albasa na taimakawa wajen narkarda
abinci
♦Albasa na taimakawa wajen
warkarda kunar wuta idan aka kirbata aka dora akan kunar akwai zafi Amma zata
bushe bazata tashi ba kuma zatawarke cikin kankanen lokaci
♦ Albasa tana zama rigakafi ga mata
wajen Cancer nono, hanji, da cututtukan mahaifa
♦ Albasa tana magance matsalar
Jijiyoyi
♦ Albasa na taimakawa wajen magance
matsalar amasanin kashi
♦ Albasa na magance yawan ciwon ciki
na yara
Musamman yellow din idan
akayanta slices akatafasa ta sai a tsame idan ruwan yahuce aba yaro cokali daya
karami duk bayan hour daya
♦Albasa na taimakawa wajen
magance matsalar cunkushewar kirji idan aka kirbata aka hadata da man kwakwa
aka juye a cikin towel aka daure kirji dashi akasanya t-shirts dazata matse
kirjin zuwa wani dan lokaci acire ayi wanka
♦ Albasa tana taimakawa wajen
magance matsalar tari, idan akasamu babbar albasa sai arabata biyu asanya brown
suger akan kowace sai abarsu zuwa hour daya sai a cinye duka sau biyu za ayi a
rana
♦ Albasa tana taimakawa wajen
magance matsalar infection na kunne, idan aka kirbata akasamu kamar safa aka
saka a ciki aka daure sai a dora akan kunne dinda ke ciwon harsai anji ba ciwon
♦ Albasa tana tsayarda jini idan aka
yanke kuma zatazama kamar antiseptic zata kare fata daga kamuwa da wasu
cututtukan dalilin raunin
Kokuma ayanka albasa daya
cikin container a zuba zuma a rufe kamar da daddare zuwa safe atace sai arika
shan 5ml sau ukku a rana idan babbane
♦ Albasa tana fitarda guba daga jiki
misali KO zazzabi KO mutum yaji jikinsa yakasa ganemai KO inkanaso ma kaji ka
lau a jaraba wannan za asha mamaki
♦ Asamu albasa daya a y anyankata
slices amma kanana sai ahada man kwakwa Mai kyau sai a jera akasan tafin kafa
sai asamu farin kyalle KO bandage fari sabida inason aga irin dattin jiki da za
a fitar sai a daure kafar sai asa safa sai akwanta dasafe idan akatashi sai
acire za aga abubuwa ayi haka kamar kwana bakwai za aga dattin na raguwa kuma
jikin anakarasamun lafiya kokuma anakara jin dadinsa
Adaure a jaraba wannan kowa ma
yayi
♦ Albasa na taimakawa wajen magance
matsalar again, asamu farar albasa KO yellow sai a matseta watau juice dinta
sai a zuba cikin tea na na'a na'a cup daya na glass Amma abari sai tea din
yahuce sai asha cokali biyu kanana na tea din na'a na'a bayan minti 5-10 sai
asha juice din albasa din Shima cokali biyu kanana sai kuma bayan minti 5-10
asha tea din na'a na'a din hakade har adaina aman insha Allah don yana daukar
kamar minti 20 kafin aman yatafi duka
♦ Albasa tana tsaftace Gurbataccen
iskan da muke shaka, idan aka yankata slices sai a ajiye a kusurwar daki KO
gida dukwanta bacteria KO virus da iskan ya kwaso zata cireta
♦ Albasa tana maganin ko hana cizon
kwari idan akasata a jiki
♦Albasa nahana zubewar gashi
idan aka kirbata akakara ruwa kadan akawanke kai duk sati saudaya
♦Albasa tana hana kwari cin
shuka ko flowers idan akayi feshinta
♦ Albasa tana hana gara cin kaya.
♦Sanya albasa a jiki na hana fata
kuraje.
♦WHO hukumar lafiya ta duniya ta
amince da amfani da albasa wajen jinyar matsalar tari, infection na hunhu,
infection na kirji, cunkushewar kirji, mura dasauran wasu matsaloli
✍
*DR SHUAIBU MB*
Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com
ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com
Comments
Post a Comment