*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA*🚑🚑 *EPSOM SALT*🍚 1⃣1⃣6⃣ Epsom salt, wannan wani nau'in gishiri ne da aka dade ana amfani dashi shekaru masu yawa sosai musamman a kasashen turawa, shi wannan gishiri yana daukeda sinadarin magnesium ne da sulfate wanda fata take shirye ta zuka don lafiyar mutane, maida epsom salt abin wankanmu zaitaimaka ma lafiyar mu sosai.
🍚Epsom salt yanada amfani sosai ga lafiyarmu, warkarda cututtuka, tsaftar mahalli harda ma shuke shuke ba abarsu abaya ba.
🙄Karmu manta sinadarin magnesium yana taka rawa wajen daidaita halittun jikinmu samada 324, yarage kumburi, yataimaka ma tsokoki da jijiyoyi wajen tafiyarda aikinsu.
👉Shikuma sulfate yana taimakawa wajen fitarda guba daga jikinmu, yana taimakawa wajen warkarda ciwon kai na gefe, sannan yana taimakawa wajen jiki yasamu nutrients.
Akwai abubuwan mamaki ga epsom salt kusan shekaru daruruwa da ake anfani dashi kuma yana bada abubuwan mamaki kamar warkarda cututtuka , gyara jiki, gyara zuciya da sanya farin ciki da nishadi.
🍚Sauran aikinda epsom salt keyi harda magance matsalar jijiyoyi, warkarda cututtukan fata, warkarda ciwon baya, warkarda kumburi jiki kona gabobi, warkarda ciwon tsokoki warkarda yanka irinna abubuwa masu kaifi, warkarda sanyi irinna mura da cunkushewa kirji, fitarda guba a cikin jiki.
🍚Epsom salt yana maganin gajiyar jiki, yasanya jiki yayi wasai, yasanyi jiki yayi karfi yakuma inganta lafiyar mu da samun bacci sosai.
🍚Epsom salt yana warkarda ciwon jiki da kumburin jiki, yana saukaka asthma da ciwon kai irinna gefe, sannan yana saukaka nakuda gamasu juna biyu, yana warkarda doyin tafin kafa da warin jiki.
🍚Epsom salt yana saukaka ciwon zuciya, da kara ma zuciya lafiya da kare mutim daga kamuwa da stroke ta hanyar sanya jini yarika gewayawa a cikin jikin mutum yahana jini yayi gudaji a cikin jikin mutim.
🍚 Epsom salt saboda sinadarin magnesium da sulfate yana taimakawa masu ciwon suger wajen sanya insulin tasiri a jikin masu ciwon suger.
🍚Epsom salt yana magance matsalar ciwon ciki mai tsanani, sannan yana wanke hanji, saboda kamar laxative yake yana kara ruwa a cikin hanji tayadda yake saukaka ciwon ciki mai tsanani
✍ *DR SHUAIBU MB* Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com
Comments
Post a Comment