*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA*🚑🚑 *BAYAN GIDA, BA HAYA, KASHI, TUROSO* Kowa yasan wannan yakuma san abinda ake nufi da wannan kuma dayawa wasu sunsan ko wani lokacin insukayi bayan gida wani iri ko dawani wari ko doyi daban ko mai tauri ko mai ruwa duka de wasu kanyi tunanin ko miyasa kokuma tunanin lafiya ko akasin haka.
Kwanaki baya nayi bayanin fitsari yadda mutum zai iya fahimtar fitsari dayayi miyake nufi kokuma miyake nuna masa, to yanzu ma ga lunula nan, saikuma ga bayan gida yanzu duk wannan inayi ne don idan mutum yarika kula don daukar Mataki a inda yadace kafin inwata matsala ce ta girma
Ana daukar dukwani bayan gida wanda yake zuwa da color din Brown, size din yazama tsaka tsaki, yazama bamai tauri ba, yakama 4-8 inches na tsawon shi kuma yazama ba a wahala ba wajen yinsa to shine bayan gida dayake nuna lafiya ta mutum sosai da sosai
Bayan gida wata hanya ce itama da akebi ana gane yanayin lafiya mutum shiyasa ma ake gwada shi a asibiti kamar yadda ake auna fitsari, jini dasauransu, wasu daga cikin yanayi na doyi, size, shape, na bayan gidanmu abin damuwa ne don ba lafiya bane wasukuma ba abin damuwa bane wani kuma za ayi shine kila sau daya wani kuma za aga anayinsa fiyeda daya.
Yawanci ana samun banbancin bayan gida saboda dalili na abinci da tsarin rayuwar da mutum yake abisa kanta wannan ba abin damuwa bane misali akwai wani vegetables da ake cewa *beetroots* wanda dole ya chanza ma bayan gida color, sannan kamar abinci masu maski watau mai dayawa yanasa bayan gida laushi ko ruwa ruwa haka dakuma sanya bayan gida doyi ko wari dayawa
♦-Red stool, bayan gida dayake kalar ja inde har abincin da akaci na karshe ba ja bane, kila anci shine tun jiya da safe to yana nuna kode akwai internal bleeding watau akwai inda jini ke zuba a ciki ko wajen takashi daga kasa watau lower gut area.
Sannan alamace ta cancer ta hanji kokuma alama ce ta basur, ko alama ce ta diverticulitis.
Wani dalilin kuma dayasa bayan gida yake zuwa green shine idan mutum yasha Antibiotics ko iron supplements suma suna sa bayan gida zuwa green color.
♦-Green stool, bayan gida dayake zuwa da kalar green, munsani madaciya tsanwa ce. Idan bayan gida yabita hanji dasauri tayadda madaciyar bata samu damar mai dashi Brown ba saiya zo ahaka
Sannan bayan gida na zuwa green idan mutum yayi amfani da ganyayyaki misali alaiyahhu dayawa kokuma supplements na abinci watau foods supplements.
Wani lokacin kuma yana nuna mutum nada kode ciwon hanta watau hepatitis, ko cancer, ko infection, ko kwayoyi bacteria, ko wasu cututtuka dayawa sai aje ayi x-rays don tabbatar da miye
♦-White stools, akwai bayan gida dayake zuwa da haske sosai, Yana nuna hardewa kundun madaciya kokuma rashin isasshen madaciyar
♦-Yellow stool, yawanci yellow bayan gida na nuna infection, wani lokacin kuma yana nuna rashin yin aikin gallbladder ta mutum kokuma akwai rashin fitowar madaciya kokuma abincin da akaci na karshe yanada mai dayawa a cikinsa
♦-Black stool, Bayan gida dayake da duhu kokuma black faces yana faruwa wani lokacin saboda bleeding asama takashi, inkun tuna na red color nace bleeding akasa takashi to wannan kuma a saman takashi
Kokuma yana nuna rashin abinci a cikin ciki kokuma cin abubuwa masu duhu kamar veggies ko nama
♦-Pencil - thin stool, akwai bayan gida dayake kamada Pencil irinna rubutu, Yana faruwa saboda murdewa hanji na kasa ko extra pressure daga hanji na sama yawanci daga girman hanjin da baidace ba
Idan akaga ana yinsa ahaka kowane lokaci don a tantance ko ba cancer bace ta hanji to colonoscopy ne mafita don a tantance
♦-Soft stools, bayan gida dayake da laushi dayawa yawanci za aga yana makalewa to yana nuna jikin mutum baya tsotse man ko maski dayake cikin abincin da yaci ko dayake chi.
♦Small and hard stool, bayan gida dayake karami ne kuma mai tauri yana nuna mutum yana ciwo ciki kuma ba bayan gida bane na lafiya kila tsarin abincin da yaci ko yake ci akwai karancin abubuwa masu zare a ciki dazaran yaci abubuwa masu zare watau fibre foods dayawa kuma yasha ruwa sosai yakuma rika motsa jiki to zai wuce
♦-Leukocytes, sai anduba sosai za aga wasu halittu kanana farare kamar fatsi fatsi haka, white blood cells ne, wannan yanuna mutum abinci baya narkewa a jikinsa
♦-Mucus in stool, majina cikin bayan gida bawani damuwa bane in batayi yawa ba , amma idan tayi yawa tanada alaqa da kumburi, ko crohon's disease sai aje asibiti
♦-Foul smells, bayan gida dayake da doyi ko wari sosai, kuma warin yawuce har mutum yafito akwai shi a toilet kokuma yakai tsawon lokacin da mutum ya dade a toilet din yana nuna dabi'ar mutum yadda yake hadiyar abinci batareda ya tauna shi ba kokuma yayi bayan gidan ne kafin lokacin daya kamata ace anyi shi
♦Floating stools, bayan gida mai tareda kumfa bawani damuwa bane.
*SAUNAWA YAKAMATA MUTUM YAJE TOILET?*
Mutane sun banbanta, abu mai mahimmanci mutum ya fahimci kansa minene ya fahimta shine normal shi a wurinsa, amma ga masana ziyartar toilet sau ukku a rana ko sau ukku a sati wani abune dayake normal, saboda akwai wasu dalillai da idan akayi la'akari dasu inde har mutum ya dabiantu koyana alaqa dasu to babu damuwa
A wajen yin bayan gida yakamata yakasance yadda mutum ke futarda iska watau tusa cikin sauki ko yin fitsari cikin sauki haka yakamata yakasance yanayin bayan gida, idan har mutum saiyayi wani abu daban sabanin abinda yake yi wajen yin tusa ko fitsari ga bayan gida to akwai wani abu da baya tafiya daidai.
Wadann abubuwa sune kamar yanayin abincinda mutum yaci ko yake ci, da dabi'ar tacin abinci, da matafiyi ne ko zaune yake, yana amfani da wasu magungunna ko bayayi, yanayin da hormones din mutum ya chanza ko yake chanzawa yanayin baccin mutum watau yadda ake kwanciya, irin motsa jikin da mutum keyi, idan mutum baida lafiya, mutuminda akayi ma surgery, matarda ta haihu, stress, dasauransu wadannan duk sune suke taka muhimmiyar rawa sosai ga yadda tsarin zuwa toilet zai kasance
♦-Samun abinci lafiyayye dakuma daidaituwa yanada amfani, yin amfani da fruits da vegetables dayawa zai inganta ko kyautata yadda mutim zairika yin bayan gidansa
*YA ZA AYI A BUNKASA KO INGANTA YIN TOILET?*
🔸 -Kiyaye abubuwa irinna masana'antu misali irin abincin gwangwani irin wadanda ake karama suger ko zaki ko gishiri, ko wani chemicals zaitaimaka inganta yanayin toilet din mutum
🔸-Balancing na gut flora, watau amfani probiotic foods zaitaimaka sosai ya inganta yanayin toilet dinda mutum keyi irinsu kefir, kombucha, pickles, sauerkraut, tempeh, yoghurt, kimchi, miso, Natto, cheese dasauransu
🔸 -Shan ruwa sosai da sosai a wuni
🔸-Motsa jiki koda a cikin gida ne shima yana taimakawa sosai.
Allah yakara mamu lafiya, wadata, da zama lafiya amin
✍ *DR SHUAIBU MB* Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com

Comments
Post a Comment