*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑*
*(Cutuka masu hadari da hanyoyin kariya)* 1⃣1⃣3⃣ *LIPROSY
(Kuturta)*-------- cutace mai hadarin gaske Wanda take kama fata takuma assasa
gurbacewarta
*sunan kwayan cutan------
Microbacterium leprae
*Alamominta*-----
1 za'aga wani
abu na fitowa kaman kyefsi amman baya zafi baya kaikayi sannan idan an taba
wurin mutum zaiji kaman ba'a jikinsa yakeba
*magani*
🔻Rifampicin
🔻Dapsonaclafazimine.
🔸 *ASCARIASIS*
cuta ce da ake samunta daga wata tsutsa mai suna round worm.
*sunan kwayan cutan
Ascaria
*lumbricoid*
*Hanyoyin kariya*
1⃣
ingantacciyar tsafta
2⃣wanke
hannu akai akai
*alamomi*
Ayi hakuri zan fada da turanci
Wanda yake iya fassara mana ya taimaka
1 -Allergies (kaman kuraje zamuce)
2 -Intestinal blockage
3 -Migrating lavae
🔸 *TRACHOMA*
cutace datake ta bacteria dake kama
idanu
*sunan kwayan cutan.
*-chlamydia,
trachomatics*
*Alamomin ta*
1 ciwon ido
2 Rashin gani.
*treatment*
🔹--medication
and surgery
🔸 *RIVER BLINDNESS*
cutace da ake samu daga kwari
wanda hakan ke janyo kuraje, kaikayin fata, ciwon ido dake janyo makancewa baki
daya.
*sunan cutan
*--onchorcerciasis
vulvulus*
*Alamomi*
1 kaikayi Mara tushe
2 fata zatayi baroro
*Hanyoyin kariya.*
1 Akula kada abar beta
ko kwaro ya ciji mutum
2 Sanya tufafi arufe ko
ina
3 Amfani da maganin
kwari.
1___*ABINDA KE JANYO CUTAN*
Bayyanan
kwayoyin cutan na kawo cutuka su yawaita.to duk wanda Yakama dandanan zai
yadata muddin baya zuwa asibiti domin binciken lafiya wadannan kwayoyin cutukan
sun hada da
◼_Rickessia
◼_Protozoa
◼_Bacteria
◼_virus
*Sunayen kwayoyin cuta da abinda
suke janyowa*
1__Salmonella typhi____na janyo
malaria
2___Polio virus_____ na janyo cutan
shan inna
3___Shigella species____Na janyo
diasentry
4___Vibro cholerae___Na janyo cutan
cholera
5___Ascaries lumbrucoid____na janyo
Ascariasis
2⃣ *____INDA CUTAN KE BOYEWA*
Ta yuwu ajikin
mutum ko dabba har takai da tayi yawan dazata fito ta yadu a muhalli masalan in
ta taras da inda babu ingantacciyar tsafta. cutukan da suke boyewa ajikin mutum
sune misali.
.Measles
.Aids
.meningitis
.syphalis
*cutukan da suke boyewa ajikin
dabba* sune
.Tiniasis,
.plaque
.Rabies
*cutukan dake boyewa a jikin abu
mara rai misali
*tetanus*
3⃣ *__HANYOYIN DA CUTAN KEBI TA FITA
DAGA INDA TAKE BOYE*
Hanyoyine da kwayoyin
cuta sukebi su fito daga inda suke boye sufito muhalli inma ta atishawa ko tari
ta bayan gida kokuma ta ruwa dake fita daga jikin mutum watau sperm.
Qwayoyin Cutukan suna fitowa ne
bayan sun gama hayayyafa da kyankyasa yanda sukeso.
4⃣ *___HANYOYIN DA CUTAN KEBI
TA YADU GA WANDA BAYADA ITA.*
Yaduwa shine hanyoyin
da abu kebi yafita daga wani waje ya shiga wani waje. Yana yuwuwa ta direct
yayinda Wanda bayada ita zai samu ga mai ita daga wajen shiga misali yayin
sexual relationship, Blood transfusion, kissing.
Ta yuwu kuma ta indirect yayinda
mutum yayi contacted da abinda ke dauke da kwayan cutan misali. Cutan da ake
dauka daga kwari ko abu Mara rai. 5⃣ *__HANYOYIN DA
CUTAN KEBI TASHIGA JIKIN MUTUM.*
Kwayoyin cutan nashiga
jikin mutum ne ha hanyan ci ko shafan fatan mai kwayan cutan kokuma ta hanyan
shaqan kwayoyin cutan.
6⃣ *___WANDA YARIGA YAKAMU DA
CUTAN*
Wannan ne kurunkus
yayinda mutum zai dinga nuna masu alamomi ajikinshi yayinda cutan tarigada ta
shiga hartayi yawan da tafara nunawa.wannan mutumin nada yuwuwan yada cutan ga
wadanda basudashi dakuma wadanda basuda immune system watau garkuwan jiki sosai
wanda baya iya kare garkuwa jikin daga kamuwa da kwayan cutan
Shawara da anga abinda ba daidaiba
atafi asibiti aga likita.
✍
*AMINA HASAN KANKYA*
Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com
ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com
Comments
Post a Comment