*LIPROSY (Kuturta)*

*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑* *(Cutuka masu hadari da hanyoyin kariya)* 1⃣1⃣3⃣  *LIPROSY (Kuturta)*-------- cutace mai hadarin gaske Wanda take kama fata takuma assasa gurbacewarta

*sunan kwayan cutan------
        Microbacterium leprae

*Alamominta*-----
     1 za'aga wani abu na fitowa kaman kyefsi amman baya zafi baya kaikayi sannan idan an taba wurin mutum zaiji kaman ba'a jikinsa yakeba

*magani*
 ðŸ”»Rifampicin
 ðŸ”»Dapsonaclafazimine.
🔸 *ASCARIASIS*
         cuta ce da ake samunta daga wata tsutsa mai suna round worm.

*sunan kwayan cutan
     Ascaria *lumbricoid*

*Hanyoyin kariya*
       1⃣ ingantacciyar tsafta
       2⃣wanke hannu akai akai

*alamomi*
  Ayi hakuri zan fada da turanci Wanda yake iya fassara mana ya taimaka

1 -Allergies (kaman kuraje zamuce)
2 -Intestinal blockage
3 -Migrating lavae
🔸 *TRACHOMA*
cutace datake ta bacteria dake kama idanu

*sunan kwayan cutan.
     *-chlamydia, trachomatics*

*Alamomin ta*
  1 ciwon ido
  2 Rashin gani.

*treatment*
    🔹--medication and surgery
🔸 *RIVER BLINDNESS*
  cutace da ake samu daga kwari wanda hakan ke janyo kuraje, kaikayin fata, ciwon ido dake janyo makancewa baki daya.

*sunan cutan
   *--onchorcerciasis vulvulus*

*Alamomi*
   1 kaikayi Mara tushe
   2 fata zatayi baroro

*Hanyoyin kariya.*

   1 Akula kada abar beta ko kwaro ya ciji mutum
   2 Sanya tufafi arufe ko ina
   3 Amfani da maganin kwari.
1___*ABINDA KE JANYO CUTAN*

       Bayyanan kwayoyin cutan na kawo cutuka su yawaita.to duk wanda Yakama dandanan zai yadata muddin baya zuwa asibiti domin binciken lafiya wadannan kwayoyin cutukan sun hada da
◼_Rickessia
◼_Protozoa
◼_Bacteria
◼_virus


*Sunayen kwayoyin cuta da abinda suke janyowa*

1__Salmonella typhi____na janyo malaria

2___Polio virus_____ na janyo cutan shan inna

3___Shigella species____Na janyo diasentry

4___Vibro cholerae___Na janyo cutan cholera

5___Ascaries lumbrucoid____na janyo Ascariasis
2⃣ *____INDA CUTAN KE BOYEWA*

     Ta yuwu ajikin mutum ko dabba har takai da tayi yawan dazata fito ta yadu a muhalli masalan in ta taras da inda babu ingantacciyar tsafta. cutukan da suke boyewa ajikin mutum sune misali.
.Measles
.Aids
.meningitis
.syphalis

*cutukan da suke boyewa ajikin dabba* sune
.Tiniasis,
.plaque
.Rabies

*cutukan dake boyewa a jikin abu mara rai misali
*tetanus*
3⃣ *__HANYOYIN DA CUTAN KEBI TA FITA DAGA INDA TAKE BOYE*

   Hanyoyine da kwayoyin cuta sukebi su fito daga inda suke boye sufito muhalli inma ta atishawa ko tari ta bayan gida kokuma ta ruwa dake fita daga jikin mutum watau sperm.

Qwayoyin Cutukan suna fitowa ne bayan sun gama hayayyafa da kyankyasa yanda sukeso.
 4⃣ *___HANYOYIN DA CUTAN KEBI TA YADU GA WANDA BAYADA ITA.*
   Yaduwa shine hanyoyin da abu kebi yafita daga wani waje ya shiga wani waje. Yana yuwuwa ta direct yayinda Wanda bayada ita zai samu ga mai ita daga wajen shiga misali yayin sexual relationship, Blood transfusion, kissing.

Ta yuwu kuma ta indirect yayinda mutum yayi contacted da abinda ke dauke da kwayan cutan misali. Cutan da ake dauka daga kwari ko abu Mara rai.        5⃣ *__HANYOYIN DA CUTAN KEBI TASHIGA JIKIN MUTUM.*
   Kwayoyin cutan nashiga jikin mutum ne ha hanyan ci ko shafan fatan mai kwayan cutan kokuma ta hanyan shaqan kwayoyin cutan.
 6⃣ *___WANDA YARIGA YAKAMU DA CUTAN*
   Wannan ne kurunkus yayinda mutum zai dinga nuna masu alamomi ajikinshi yayinda cutan tarigada ta shiga hartayi yawan da tafara nunawa.wannan mutumin nada yuwuwan yada cutan ga wadanda basudashi dakuma wadanda basuda immune system watau garkuwan jiki sosai wanda baya iya kare garkuwa  jikin daga kamuwa da kwayan cutan

Shawara da anga abinda ba daidaiba atafi asibiti aga likita.
✍ *AMINA HASAN KANKYA*                     Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com

Comments

Post a Comment