*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑* *HANYOYIN KÀRIYA KO RAGE KIBA* 2⃣
Kamar
yadda nasha fada rage kiba abune babba, aiki ne jajur ba rana daya kawai ake
ana rage kiba ba kuma wani abu dayake da rudu ga kiba shine dayawa irin
magungunna rage kiba da akesha sunada hadari, hadarin shine dayawa sai anrage
kibar kuma daga baya sai akara yin wata wadda tafi ta baya muni sosai. Duka
duka de koda za ayi amfani da magani dole, amma akwai abubuwa dasuka fi maganin
tasiri sune chanjin dabi'ar mutum, kulada abinci dakuma kyakykyawan tsarin
rayuwar mutum ta yau da kullum
♦-Protein, idan akazo maganar rage
kiba sinadarin protein sarkine, idan mutum yana tauna protein to yana kona
calories dasuke jikinsa ne wanda munsani sune suke haifarda kiba, saboda haka
cin protein sosai zai taimaka wajen kashe calories 80-100 a rana kuma cin
protein zairage ma mutum cin abinci sosai saboda cika ciki
♦ Misali cikin sauki arika breakfast
da protein kamar kwai zaisa a wuni ba a nemi abinci ba
♦ -Arika amfani da snacks da za a
iya yi a gida maimakon wadanda za aje asaya misali gasu carrots, fruits, dasu
nuts nan
♦-A kiyaye cin abincin gwangwani ko
na roba irinde abincin shagunan nan na yan gayu
♦-Arika takaita shan suger, a
ka'ida mutum anaso yayi amfani da suger cokali karami 15 to idan muka lura muna
shan fiyeda haka ta hanyar sha da cin abubuwa masu suger to inaga muna kuma
zuba suger a cikin wasu abubuwa damuke sha, karmu manta suger na daya daga
cikin abinda ke kawo mamu kibar, cancer, ciwon suger, ciwon zuciya
♦-Shan coffee marar suger, mutane
dayawa suna shan coffee dayawa da tunanin ko fatan inganta lafiyarsu, shan
coffee din yanada tasiri sosai akan kona calories dakuma kara samun karfi
musamman caffeinated coffee saboda yana kara metabolism dakashi 3-11 % sannan
yana rage yawan gada kamuwa da diabetes 2 saboda tana share kusan kashi
23-50%na suger, black coffee ma yana tasiri saboda bayada suger
♦-Arika shan ruwa sosai, shan ruwa
adadin 0.5 litre watau 17oz zaikara yawan calories da jiki zaikona daga 24%-36%
cikin hour daya da shanshi, shan ruwa kafin cin abinci musamman ga masu
tsakaitan shekaru dakuma tsofaffi na rage yawan calories da mutum zaici a rana.
Wadannan drinks din sunada hadari ga lafiya sosai, ga yara suna kara kashi 60%
na abinda yakesa yara kiba da diabetes. Sannan kada mu manta kwalwa mu batayi
ko ba ayimata register da calories ba daga karshe zaikare ga dukwani abu da
akaci
♦ -Arage amfani da liquid calories,
kamar su lemukan kwalba dana roba, fruits juices masu zaki dayawa, enargy
drinks, chocolate dasu sweet
♦-A takaita amfani da refined carbs,
sune kamar farar shinkafa, farin bread, soda pastries, snacks, sweet, breakfast
cereals dakuma kara suger ga abinsha ko ci
♦ -Amfani da green tea amma marar
suger
♦-Yawan amfani da fruits da
vegetables, kamarsu cruciferous, lean beef, da chicken breast, tafasasshen
potatoes, tuna, green leafy, avocado, apples cider vinegar dasauran su
♦-Arika amfani da karamin
plates saboda mutane zasuyi amfani da katon plates suzuba abinci dayawa amma su
zasu ganshi kadan kinda kato ne plates din
♦-Arika cin abinci a hankali ana
taunawa sosai, maimakon saurin cin abinci
♦ -A maye man girki da man kwakwa
♦-Amfani da chili pepper da
jalapenos a cikin girki kokuma amfani da supplements dinsu na taimaka wa sosai
♦ -Arika samun isasshen bacci sosai
♦-Arika wanke baki da man wanke baki
bayan anci kowane abinci
♦-Motsa jiki sosai
♦ -Lemon, ko arika cin lemun fata
goma a rana kokuma arika amfani da juices din lemun misali kamar asamu cokali
ukku karami na ruwan lemu ahada da cokali daya karami na Zuma, sai cokali daya
karami na black pepper powder, sai azubasu cikin cup daya na ruwa amma glass
cup arika sha duk safiya kafin breakfast harwata ukku. Gargadi arika cire yayan
lemu dana apples saboda sunada guba a cikinsu.
Sannan gawasu abubuwa daza a
iya hadawa a gida suma sunada tasiri sosai wajen rage kiba da tumbi
♦-Apple cider vinegar, asamu cokali
biyu kanana ammafa a tabbatar mai kyau ne, a zuba cikin ruwa cup daya na glass asha
kullum dasafe inson samune kafin breakfast kokuma za a iya samun cokali daya
karami na ruwan lemu da daya karami na apple cider vinegar ahada cikin ruwa cup
daya na asha kullum dasafe ammafa shi apples cider vinegar kada adade anashan
shi
♦Akwai su ganyen aloe vera dasu
cucumber da Cinnamon duk ana anfani dasu wajen rage kiba da tumbi, fatan Allah
yasa adace amin *.✍
DR SHUAIBU MB*
আমি মোঃরকি ইসলাম । পেশায় একজন প্রবাসি। বর্তমানে মালেশিয়ায় বসবাস করছি। ব্লগ পড়তে ও আর্টিকেল লিখতে পছন্দ করি
ReplyDeletesad dp
Sad status in hindi
LOVE QUOTES IN HINDI
what is love?
font copy and paste
অনলাইন কাজ