DISCHARGE NA VAGINA3



DR SHUAIBU MB ( KIWON LAFIYA)
*** DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑***

***DISCHARGE NA VAGINA3⃣

***RABE RABE DISCHARGE DA KALOLIN SA DA KUMA KO LAFIYA KOBA LAFIYA BA***

 1⃣-Discharge wanda yake kamar jini ko brown color, yana nuna rashin tsayayyen jinin al'ada, kokuma mace bata al'adar watau karancin kwanaki, ko cancer ko endometerial cancer. Sauran alamomi da za a lura discharge din sabanin yadda akasaba, dakuma yawan ciwon kugu

2⃣-Cloudy bansan yadda zankira shi da hausa ba kokuma yellow, yana nufin gonorrhea watau ciwon sanyi.

 Sauran alamomin daza a iya gane shine sune, arika bleeding jini tsakanin period guda biyu, rashin jindadi ko jin zafi lokacin fitsari, dakuma ciwon kugu

 3⃣-frothy, greenish, yellow, tareda doyi yana nuna trichomoniasis shima de infection ne, sauran alamominsa sune kaikayi da jin zafi lokacin ko bayan fitsari.

 4⃣Discharge, tsinkakke, fari, cheesy wannan yana nuna yeast infection watau wanda kuke cema toilet infection, sauran alamomin sunhada, kumburi da zafi a wuraren vulva watau duk abinda yashafi wajen vagina irinsu labban vagina, kaikayi a gaba, da jin zafi lokacin saduwa.

5⃣-pink, shikuma wannan shine macenda tahaihu takeyi discharge irinsa anacemasa lochia.

6⃣-Fari, grey color, ko yellow tareda karnin kifi, wannan yana nuna infection da akecema bacterial vaginosis, sauran alamun sune kaikayi, zafi, wurin yayi ja kamar kuna, kumburi na vagina dakuma vulva din.

Zamu dakata anan sai rubutu nagaba insha Allah.

Comments