Dr. in mace tasamu ciki ba acikin mahaifaba ya zata rika jine kuma za agan shine in anyi awan fitsari koko sai anyi scanning
*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑*
1⃣2⃣4⃣ Dr
in mace tasamu ciki ba acikin mahaifaba ya zata rika jine kuma za agan shine in
anyi awan fitsari koko sai anyi scanning❓
🤔 Zatarika jin ciwon ciki,
kafada, baya, da wuya ciwon kuma zataji kamar wani abu ya tokare ta.
Sannan ciwon yana tsanani bari
daya
Zubarda jini dayawa Amma
zataga ba irin na al'ada ba
Yanada haske shi wannan
Jiri wasuma suna kamar suma haka
Sannan tarika jin presssure
watau kamar wani abu yana yawo a hanji ta dakuma wani naso yafito ta duburarta
haka
Maganar yadda ake agano KO
shine KO ba shine ba da turanci Diagnosing shine, baza a iya ganeshi ta hanyar
physical exam ba watau ta duba mutum a zahiri ko latsa ko taba wani wuriba
Akwai transvaginal ultrasound anasa
wand-like instrument ne a cikin vagina wadda likita zaiga idan gastational sac
din mace KO tana cikin mahaifa ne
Akwai awon jini Don aga level
na HCG da progesterone din mace wanda idan wadannan hormones din suna nan to
cikine saboda suna kasancewa idan akwai cikine
Idan kuma level dinsu yaragu sannan
da akaduba waccar jikkar watau gestational sac babu ita ba aganta ba Lokacin da
aka duba ta wannan transvaginal ultrasound dinba kokuma wadancan hormones din
watau progesterone da hcg din suna yadda suke to cikin ba a cikin mahaifa
yakeba
Wadannan sune wasu daga cikin
Hanyoyi gane cikin mahaifa juna biyu yake KO wajenta wanda shine ake kira
Ectopic pregnancy kuma cire shi ake domin baya girma kamar normal ciki saboda
lafiyar ita Mai cikin
Kuma donta kara samun Haihuwa a
gaba.
Amma treatment din yana
banbanta, yana danganta da inda Yafito dakuma yanayin yadda yake girma.
Akwai idan bawani crisis sosai akwai
wani magani amma allurar sa za ayima mace zataga cigaba da awon jini akai akai
don arika ganin KO allurar na aiki,
Sai surgery anayi adace sau daya
wani Lokacin kuma sai ankara tukuna.
Sannan daga karshe zataji
kamar alamomin bari to daganan inta fitarda gudajin KO tsokoki sai ayi yar
tiyata, kuma zata iya samun wani cikin bayan watanni.
Wanda ba afata don har
fallopian ake cirewa inya tabu
Za a iya kokarin kare Kai daga
samun irin wannan cikin ta hanyar kokarin wajen kare kai daga dukwata hanya ta
kamuwa da infection, wanda STDs ke kawowa sai inba ayi wani abu daya daceba
saiya zama PID daganan shima idan akayi wasa saiyasa fallopian tubes su kumbura
shikenan sai ectopic y
✍
*DR SHUAIBU MB*
Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com
ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com
Comments
Post a Comment