*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA*🚑🚑 Dr ina yawan jin kaikayi a jikina musamman in naci Abu mai suga.
Sannan yawan gajiya ko banyi aiki ba.
🤔Allergy na suger na iya sanya maka haka wani lokaci ma bawai sai suger irin Wanda akasanya ma abinba koda abubuwa ne masu suger na asali misali fruits masu zaki irinsu abarba kokuma abinci masu starch irinsu flour duk suna sa ma masu allergy na suger irin wannan
Wani abu da mutane basu fahimta ba shifa suger yanama fata abubuwa dayawa fiyeda tunanin mu ta hanyar shiga cikinta da yadda yake cutarda ita misali
◼-Kumburin fata, suger yanasa mutum yarika ganin jikinsa na kumbura saboda yanada high acidic kamar sauran abinci masu acidic dayawa dasuke sanya kumburin jiki to shima suger yanasa haka
◼-wrinkles, suger yanasa fata tayi tamoji idan ta kumbura ko tana kumbura sai tamoji
◼-Rashin daidaito na suger cikin jini, duk lokaci da mutum yasha suger ko yaci abu mai suger level din suger din yana Kara samane daganan inba hankali akayi ba sai aga ansamu diabetes
◼-Free radicals, free radicals wasu abubuwa ne dasuke haduwa su haifarda kumburin jiki dawasu cututtukan a cikin jiki suna taruwa idan ana amfani da suger dayawa dakuma abinci masu suger dayawa
Akwai antioxidants foods misali kamar amfani da kayan marmari da kayan lambu masu suger suna taimakawa wajen fitarda wadannan free radicals din daga jiki Amma idan mutum naso jikinsa yasamu wadannan anti free radicals dinda zasu rika yaki da free radicals din saiya kiyaye Shan suger ko abubuwa da aka kara ko akasama suger cikinsu
◼ -Kuraje da chanza color na fata, dayawa wasu zasuyita famada kuraje a jikinsu dakuma fatar tarika wani ja ayita treatment suki mutuwa, suger na iya zama silan wadannan irin kuraje din
◼Dehydration, rashin isasshen ruwan jiki, shan suger dayawa nasa jiki yarasa ruwa isasshe kinda, wani lokaci arika ganin eye circle din mutum yana wani zalzalowa ko yanade chanzawa, shan ruwan sosai da dena shan suger sosai zaitaimaka
◼-Matsalar rashin narkewar abinci, dayawa idan mukaci abubuwa masu suger mukan samu matsalar yawan yin tusa ko ciwon ciki saboda abubuwa basu narkeba sannan su haifarda kumburi da rashin daidaito na takashi shiyasa sai ace zaki na haifarda basur, kuma saiya haifarda rashin breaking na suger din kuma duk lokaci da suger yaki breaking saiya nuna a fatar mutum
Shawara shine idan kana amfani da suger kayi hakuri dashi kuma duka white da brown suger din, idan baibariba saika hada da dukwani abu mai starch irinsu flour a a kiyaye da har abubuwa irinsu fruits dasuke masu zaki sosai sai a kula
✍ *DR SHUAIBU MB* Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com

Comments
Post a Comment