[11:47AM, 10/23/2018] KHADIJA JIBRIL CHIROMA🧕: *DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑*
Dr. me yake sawa in-between ribs Ya dinga kumbura❓
🤔Ulcers sunada rikitarwa sosai ,ciwon da kumburin yana kamawa daga cibiya zuwa wajen hakarkari ko kirji nanma ciwon shima yake kamawa ,to shi ulcer kamar kurji ko rauni ne dayake samarda wani Abu kamar kogo ko Ya haifarda tsinkewa ko yankewa na bangon ciki ko kuma daga abinda yashafi wajen narkarda abinci kokuma sauran hanyoyin da abinci yakebi har zuwa narkewarsa watau *GI tracts*
Inda rudun yake ,Dana fada daga farko shine wani lokacin ba ulcer bace amma dukwani alamomin ulcer sun tabbata ayi treatment na ulcer yaki warkewa shiyasa idan abin yaki ko wasu likitocin gudun wahalawar saisu tura marar lafiya yayi endoscopy kawai don a tabbatar.
*Helicobacter pylori* watau a takaice *H.pylori* wata kwayar cutar bacteria ce datake cikin ciki tana zuwa da wani ruwa mai dauke da acids datake haifarda lalacewar ciki da wasu tsokoki cikin ciki saiya haifarda kumburi da ulcer wadanda ake kirada gastric da duodenal ulcers.
Dangantakar dake tsakanin wannan kwayar ta H.pylori da lafiyar ciki ankasa fahimtar ta ya dangantakar take amma de abinda akasani a likitance shine wasu masu ulcer din akansamesu da ulcer dakuma wannan kwayar cutar a hade wasukuma ulcer kawai akesamunsu da ita kawai.
Sannan kuma ita wannan h.pylori din watau kwayar bacteria din ansani hade take da wasu cell's na ciki saiya raunana ciki yazama bayada wani rauni saiya dogara kan wasu mechanism saiya haifarda kumburi nadan wani lokaci kuma yarika samarda dakuma sakin acids masu yawa
*MIYAKE HAIFARDA ULCER ko IRIN WANNAN YANAYIN ne?*
Mutane dayawa suna tunanin abinda yake kawo irin haka ,kuma abinnan baiwuce Abu biyu ba watau stress dakuma abincin da muke chi
Wadannan abubuwa guda biyu hadasu ko alakantasu ga matsalar ulcer abune dayakawo shakku da sabanin ra'ayi tsakanin masana cututtuka ,tunda abaya munce wancan acids din da waccar kwayar bacteria din da ke a ciki itace sune ke haifarda ulcer din, to amma stress da cimarmu watau abincinmu suma jigogi ne wajen haifarda cutar ulcer
Stress da abinci su basu haifarda ulcer din kai tsaye ne saitareda taimakon wannan kwayar bacteria din watau H. Pylori, Abin tambayar anan shine miyasa wasu keda ulcers tareda h.pylori din watau suke zuwa tare kuma itadin mike kawota ❓
Ana yada kwayar bacteria ta H. Pylori dakuma daukarta ne ta hanyar baki da baki musamman ,watau kamarta sumbata kenan kuma tana rayuwa ta ne a cikin ciki ne datake haifarda ulcer kenan idan mutum Nada h.pylori kuma aka haduta hanyar sumbata za a iya daukarta akuma kamuda ulcers.
Sannan ga mutane dasuke yawan amfani da magungunna irinna ko masu tsinke jini ko rage radadi ciwo kamarsu *asprin* da *ibuprofen* suna iya kamuwa da ulcer din suma
🔸Shan cigarette shima yana iya kawo wannan matsalar ulcer din kokuma yakara ta
*MINENE ALAMOMIN ULCER*
Wasu mutane sunada ulcer amma babu wata alama taredasu wasukuma akwai alamun saidai da sauki wasu kuma tana zo masu da wahala
Alamomin ulcer sunhada :-
♦Ciwon ko zafin na zuwa ne bayan hour biyu ko ukku daga gama cin shindig
Yana zuwa yatafi cikin kwanaki ko satika
Yana ko yafi faruwa tsakiyar dare koda asuba lokacin ciki na empty
Anasamun sauki bayan anci abinci ko ansha antacid
♦ Ramewa
♦Daci a baki ko rashin dandano
♦ Kumburi ciki
♦ Kukan ciki
♦ Tashin zuciya
♦Amai wani lokaci da jini
♦ Rashin narkewar abinci shiyasa ake zawo
Idan ta tsananta shine take haifarda bleeding,ta haifarda hardewar hanji idan tafara cin naman mutum,daganan saita tsukarda hanji ko sauran hanyoyin narkarda abinci GI tracts sai ace tiyata watau ayanke wani sashe
Gwaje gwaje da akeyi wajen gano ulcer ko irin illar datayi ko gano irinta ko a ina take sune
*Barium x-rays*
*Upper GI x-rays*
🔹 Awon jini aga ko akwai wannan kwayar bacteria din ciki.
🔹 Awon bayan gida shima agako akwai kwayar bacteria din cikin hanji
🔹 Awon numfashi kokuma adan kankari wata tsokar ciki kadan a auna aga idan akwai wannan kwayar bacteria din
Wadannan sune irin gwaje gwaje da masu ULCER ko wadanda sukaje da ya nayi irinna ULCER akesasu intakama suyi
akwai endoscopy shima
*TREATMENT*
Alhamdulillah yanxu anfahimci akwai antibiotics da suke kashe ita wannan kwayar bacteria din ta H. Pylori ,musani fa irin wannan kwayar bacteria din ke haifarda zazzabi na typhoid
Sannan anabada magungunna dazasu rage ko hana wannan ruwan mai acids fitowa
Sannan abada shawarar chanza yanayi da tsari na tafiyar da rayuwa
Kamar idan anashan cigarette adaina
kaurace ma abubuwa masu zafi irinsu caffained,yaji,da abubuwa da aka soyasu dayawa,da abubuwa masu zafi sosai.
Da kaurace ma magungunna irinsu asprin da obi
Sannan da rage stress idan mutum Nada shi Dawes
✍ *DR SHUAIBU MB* Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com

Comments
Post a Comment