Dr yaruwatace Tahaihu satinsu biyar kenan babu matsala sai jiya tashiga bayangida dakar tasamu tayi sabida karfindayayi sai wani nama ya leko ta gabanta amma bayamata ciwo. Tambaya anan shine wannan naman da ya ke lekowa akwai mastaladashi koko ❓❓

*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑*       Dr yaruwatace Tahaihu  satinsu biyar kenan babu matsala sai jiya tashiga bayangida dakar tasamu tayi sabida karfindayayi sai wani nama ya leko ta gabanta amma bayamata ciwo. Tambaya anan shine wannan naman dayakelekowa akwai mastaladashi koko bamastala❓❓
🤔Dama dayawa matanda suka haihu sukan samu irin wannan damuwar musamman wadda tahaihu a gida.
Munace ma matsalar *rectocele* wani lokacinma tana hanging taki komawa ta gaban mace.
Abubuwanda suke kawo irin wannan sunhada da
🔸Haihuwa normal ta gaba ba ta C.S ba
🔸Nakuda mai wahala ko doguwar nakudar.
 🔸Haihuwar yan biyu ko sama
🔸Wadanda aka taimakawa wajen nakuda akayi amfani da forceps
🔸Wadanda aka karasu kafinsu haihu.
Dasauran wasu dalillai,wadannan abin da akaga suna fitowa kode mafitsararta ce ,ko karamin hanjinta ne,ko mahaifa ko Bakin mahaifa kokuma takashi
✋Baya bukatar wani treatment wannan kawai kawai abinda yake bukata shine chanjin yanayin tsarin rayuwa misali kamar a kulada cin abinci masu zare da dussa
♦Shan ruwa sosai
♦Shan fibre supplement
♦ Amfani da magungunnan sanya kashi laushi
♦Da a koyamata yadda zatarika bayan gidan cikin sauki misali idan tana bayan gidan tarika amfani da yatsa tana danna bangon vagina ta
♦ Motsa jiki
✍ *DR SHUAIBU MB*                     Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com

Comments