*E.COLI(Escherichia coli)* E. Coli (Escherichia coli) wata kwaya cutace ta bacteria da akesamu a cikin hanjin mutane yawanci anasamun ta a cikin hanji dabbobi
*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑* *E.COLI(Escherichia coli)*
E. Coli (Escherichia coli) wata kwaya cutace ta bacteria da akesamu a cikin hanjin mutane yawanci anasamun ta a cikin hanji dabbobi
Ana yawan yimun tambaya akan wannan matsalar dukda de naga dayawa ba asanta ba ko asibiti inba anyi wasu gwaje gwaje ba ba a cika tunanin ta ba amma dayawa itace take damun mutane
Na tura mutane zuwa gwaje gwaje daga karshe sai aga itace ke damun mutane, wani abin mamaki tana zuwa zuwa wasu matsaloli da baza a taba tunanin itace ke haddasa matsaloli ba kuma inka fadama mutum saiyayi ta mamaki ma
E. Coli cuta ce datake cutarwa wani lokacin musamman a fagen abinda yashafi narkewa abinci kokuma cin da narkewa abinci wanda wani lokacin takan sa mutum yarika gudawa musamman idan akaci ta daga ruwa ko abinci
Dayawa wadanda suka samu cutar ta abinci ko gubar abinci za aga suna famada matsalar hunhu, matsalar iska watau numfashi yarika kamar zai dauke, urinary tract infection watau infection da yawanci mata suke dashi na hanyoyin fitsari, kusan kishi 90% na urinary tract infection daga wannan cutar ko kwaya cutar ce ta E. Coli ke kawo ta
Dayake kwaya cutar tanada nau'ika dayawa akwai wadda take sama mutum rashin lafiya ta hanyar shigar wata guba a cikin hanji da ake kira shiga wadda take lalata bangon hanji, banda rashin lafiya da mutum zaiji yanaji, akwai ciwon ciki, amai, gudawa mai dauke da jini, wanda sukansa kodar mutum ta samu matsala ko gazawa
Dayawa mutane sukan zo da complain cewa sunajin wani abu daga duburar su kamar zai fito waje wasuma wani lokacin basu iya zama saboda matsalar, sauran alamomin sunhada da
🔹Aazzabi 🔹Zazzabi
🔹 Confusing
🔹Bleeding
🔹Suma
🔹Kasala
🔹Tashin zuciya
🔹Anafara jin rashin lafiya kwanaki biyu zuwa biyar da cin kwayar cutar
🔹Ciwon mara mai tsanani
🔹Jin zafi lokacin fitsari
Ko bayan fitsari
*ABUBUWANDA suke kawo wannan matsala*
🍖-Chin nama da ba dafaffe ba sosai, ko irin wanda akesawo wa na gwangwani, kayan cikin dabbobi musamman hanji, Inde har basu dahu sosai ba
🐄 -Shan madarar shanu ko nono musamman wanda ba a tafasa ba
🥦 -vegetables da fruits wadanda akayi banruwa da ruwanda yakeda kwayar cutar
🥛 -beverage dasauran abinci irinsu yoghurt, cheese, raw milk, fruits juices dasauran su
🤝-Ana yada cutar ne tsakanin mutum da mutum ta hanyar gaisawa da mai ita batareda wanke hannuwa ba mutum yakai nasa hannu a baki
🥛-Ruwa dayake dauke da ita
Mutane masu lafiya sosai insuka kamu da ita cikin sati daya suna iyajin sauki hakade sama sama, amma mutane da basuda lafiya sosai dakuma yara suka samu matsala koda sosai shine wannan ciwon marar, ga urinary tract infection da irin wannan abinda suke jin kamar wani abu zai fito masu ta bayansu watau duburar su wani lokacin har zama mutum baya iyawa saiyaji kamar akan abun zai zauna wani lokacin sai ace basur ne kuma ba shine ba
🐐-Mu'amulla da dabbobi
🔪-Hanyar wuka idan aka yanka namanda yake da cutar akayi amfani da ita gasauran yanka abubuwa ba a wanke sosai ba
*Treatment*
Farko de ana zuwa a auna bayan gidan mutum
Idan yazo da alamun bahaya mai ruwa Antibiotics suna rage matsaloli ko su rage kwanaki da zai iya dauka
Inda akesamu matsala wajen treatment din shine
Idan kuma akwai zazzabi da gudawa amma mai dauke da jini ba a shan Antibiotics don suna kara girma matsalar.
Alamar waccan gubar ta shiga-toxin ce tashiga mutum
Sannan ba a shan magungunna tsaida gudawa don za a tsaida cutarda ke kokarin fitane
♦Ana bukatar mutum yasamu hutu da yawan shan tsaftataccen ruwa da juices don maida ruwan jikinsa da yarasa sakamako gudawa da amai
Idan akafara samun sauki anason aci shinkafa, kwai, toast cracker amma a guji abubuwa nau'in madara
*KARIYA*
♦Yawan wanke hannu sosai
Kafin ba yaro abinci ko ruwa
♦Kafin fara aikin abinci
Bayan anfito daga bayi
♦Bayan cudanya da danyen nama
♦Bayan mu'amulla da dabbobi
♦Dafa nama sosai ya dafu
♦Shan juice da madara ko nono da aka dan tafasa
♦ Tsaftace ganyayyaki sosai kafin aci
♦ Bayan anyanka danyen nama arika wanke wuka dasauran abubuwa anfani da tafasasshen ruwa
Allah yakara mana lafiya
✍ *DR SHUAIBU MB* Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com

Comments
Post a Comment