Idan kwanta sauro ya cigeni inna sosa sai ya zama borin jini



*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑* Inna kwanta sauro yacigeni innasosa sai yazama borin jini  saiyadaina haka kawaima yanayawan fitomin,yazanyi❓1⃣1⃣8⃣   🤔Treatment na allergy dayake faruwa saboda cizon kwari yana ta allaka ne da irin cizon, idan wurin yayi ja ne kuma ga ciwo ko yayi rudu rudu ne za a iya sanya ice park akai.
 Sannan za asa ruwa da sabulu a wanke wurin saboda zai iya barin wani cuta a wurin ciki harda sauro koda shine a wanke wurin sosai.
🔸A kiyaye sosai wurin saboda in aka karce fatar infection zai iya shiga, idan akwai kaikayi kuma calamine lotions ko benadryl creams ko pills zasuyi amfani sosai.
 Ga wadanda sukeda tarihin matsalar ko cixon nayi masu illa sosai ana iya samun anaphylaxis kit💼
Wani dan akwatine dayake daukeda *epinephrine injection* wanda mutum zai iyayi ma kansa tareda shawarwari likita
  *DR SHUAIBU MB*                     Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com

Comments