Ina da Yarinya 'Yar 17 yrs sai ta riqa nuna mni yadda tafi hannunta da na qafa suke yin wata irin zufa har sai ta cire takalmi. Dan Allah mi ke kwo haka kuma minene abin yi❓ Amman lokaci lokaci ne take yin hakan

*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA*🚑🚑      Ina da Yarinya 'Yar 17 yrs sai ta riqa nuna mni yadda tafi hannunta da na qafa suke yin wata irin zufa har sai ta cire takalmi. Dan Allah mi ke kwo haka kuma minene abin yi❓ Amman lokaci lokaci ne take yin hakan
🤔 Zufa wadda akeyi harta rika zama jibi a hannu ko a kafa inaga itace ake nufi watau hannu da kafa su jike
 Yawanci gabarda take samarda zufar idan temperature ta iska yayi sama sai yasa mitum yaji zazzabi, ko idan mutum ya motsa jiki,ko idan mutum na fargaba,ko tsoro ko matsalar jijiyoyi
 Kokuma stress idan yayi yawa
 Kadanne daga cikin mutanen da suke irin wannan zufar gabar datake samarda dakuma kulada zufar ya lalace
 Wadanda su koda a AC ko a swimming pool ne su zufa suke
 Ana iya fahimtar zufar mai hadari ce ko marar hadari ta hanyar sanin rabe raben zufa din takasu kishi biyu
 Primary da secondary hyperhidrosis wadda idan akwai damuwa ,ko fargaba,koyin wani aiki ko zurga zurga ko daga hormones ko jijiyoyi itace 1⃣Primary hyhidrosis din
 Wannan ba damuwa
2⃣ Secondary hypherhidrosis itakuma tasha banban da primary din maikakon saboda wani abuna zahiri kokuma ayita wani sashe irinsu hannu,ko fuska,ko kafa.
 Ita duka jikine kuma anfi yinta da daddare
 Irin wannan zufar ,juna biyu, ciwon nama watau gout,menopause, ciwon suger,kiba,infection dasauran wasu cututtuka ke kawota
 Kinga ta yarinyar kinda ba kowane lokacin bane watakila ko idan Tana cikin damuwa,ko fargaba,ko bayan tayi wani aiki takesamunta kinga ba damuwa
✍ *DR SHUAIBU MB*                     Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com

Comments