Ina fama da wasu koraje a kafafuwana masu ruwa amma sai da damina da lokacin sanyi suke fitowa



*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑* 1⃣1⃣9⃣
Ina fama da wasu koraje a kafafuwana masu ruwa amma sai da damina da lokacin sanyi suke fitowa.
A baya na je asibiti amma sai da na yi amfani da maganin gargajiya na rabu da shi shekara uku da ta wuce. Amma yanzu sun dawo a wannan lokacin.  Ina shafa maganin sassake suna mutuwa wasu kuma suna fitowa.
*wet eczema ko weepy sores* duka ana kiransu da irin wadannan sunayen ne
 Idan akasamu matsala da skin barrier watau makangin fata sai airborne allergens su shiga cikin fatar saisu haifar da kumburi wurin saboda reaction da garkuwar jikin ka zatayi saboda shigarsu shine sai kurajen su fito
 Sannan wani abu da zasu iya haifarda haka shine, yanayin dimin ita wannan makangin fatar wani lokacin saiya haifarda girman kwayoyin bacteria harynz de sai garkuwar jikin tayi response shine sai kurajen
To magungunnan matsalar fata ba a cika fadarsu ba batareda anga wurinba, amma abinda zamuyi shine akwai treatment dazakayi wanda zai gyara ita wannan makangar fatar domin kode ta lalace duka kokuma tasamu matsala ne yasa haka ke faruwa  *Betamethasone cream*
*Methotrexate*
  *DR SHUAIBU MB*                     Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com

Comments