Ina jin mura hancina na zuba kirjina zafi numfashina yanayin kamar ya dauke ga atishawa da kaikayin makoshi wataran har kaina nikejin yana daukar ciwo,kuma duk yanda zanji kura ko turare saita taso hanciyana yayita zuba,kuma kulum cikinta nike Kona kwanta lfy lau lna lya tashi da lta.



DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑       TAMBAYA❓❓   Ina jin mura hancina na zuba kirjina zafi numfashina yanayin kamar ya dauke ga atishawa da kaikayin makoshi wataran har kaina nikejin yana daukar ciwo,kuma duk yanda zanji kura ko turare saita taso hanciyana yayita zuba,kuma kulum cikinta nike
Kona kwanta lfy lau lna lya tashi da lta.
 🤔Mutane dayawa na samun matsala dayawa wasuma harsu rasa rayuwansu saboda irin wannan matsala bawai don ita matsala ba saidai don rashin fahimtar ta daga ma'aikatan kiwon lafiya, wasu sukan kirata wadanna alamomi da *asthma* wasuma su rikeci suma rasa miye. Wannan matsala ce da ake cema *'fragrance sensitivity* '
 Mutanen da suke ko yaya ne suka shaki kura sausunyi atishawa, kokuma kamshi turare, kokuma dukwani abu dayake da kamshi mai karfi to zasu rika jin duk wadannan alamomin dakike ji.
 *ALAMOMIN MATSALAR*
Akwai alamomi daya ko biyu ko dayawa daga ciki wadannan alamomi nakasa da mutum zaiji dazaran yaji kamshi kowane irine wani lokacin ma har kuraje a fatarsa
♦-ciwon kai
♦-Atishawa
♦-yin numfashi dakyal dakyal kamar zai dauke
♦-ciwon kirji ko daurewar kirji
-mutum yarika abu kamar mai asthma wani lokacinma yafi mai asthma yin abubuwanda mai asthma keyi
♦-Zubar hanci
♦-kuraje masu kaikayi kokuma kaikayi jiki
♦-Shashsheka
 Mutane masu asthma dasukeda irin wannan kokuma suka shaki abubuwa masu kamshi dayawa sukan shiga mawuyacin hali da yafi wanda asthma ke haifar masu, kuma asthma daban, fragrance sensitivity daban basuda wata tabbatacciyar alaka tsakaninsu inbanda shi yqna kara ma asthma tazama worst ne kawai
 Mutane dasuke da allergy irinna lokaci misali ace lokaci sanyi ina yawan mura, ko lokaci zafi inajin numfashi na yana daukewa ko lokaci damuna mutum najin kaza to irin wadannan mutanen fragrance sensitivity yafi basu wahala sosai
 *HANYAR KARIYA DAKUMA MAGANCE MATSALAR*
 Akwai magungunna tabbas da ake bayarwa a asibiti don magance wannan matsalar amma babban maganin matsalar shine  kare kai watau de dukwani abu dayake da kamshi a kaurace mashi, inson samu ne akoma amfani da abubuwanda basuda kamshi watau kamar wadannan abubuwa amfani dinda babu kamshi ko kadan cikinsu kamar
 🔹Lotion
 🔹Sabulu
 🔹Abubuwan amfani ga fata
🔹Kayan wankin toilet kona laundary
🔹Fabric softener
Arika kaucema dukwata kura ko ya take, sannan miji da yaya daduk wani wanda ake mu'amulla dashi kada yasa ko fesa ko mu'amulla da dukwani abu mai kamshi dayawa
 Allah yabamu lafiya amin

Comments