*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑* *(FANNIN CUTUTTUKA)*1⃣1⃣0⃣ *INFECTION NA KIRJI*, Saudayawa idan akace infection anfi tunanin irinna vagina ake nufi, Amma infection na iyasamun mutum ko ina
Infection na KIRJI yana shafar hanyoyin iska ne KO hunhu kuma tana zuwa dasauki zuwa yazama Mai tsanani. Infection na kirji yakasu kishi kishi amma de wadanda sukafi fice guda biyu ne *pneumonia da bronchitis*
*Alamomin infection na kirji*
🔹Tari Wanda Zaarika Jin kamar kirji zaifashe
🔹 Tari da yake zuwa da majina green KO yellow
🔹Zazzabi
🔹Ciwon kirji
🔹 Numfashi yarika yin kamar zaidauke
🔹Ciwon kai
🔹 Ciwon jiki
🔹Kasala kowane lokaci
🔹 Idan aka kanga kunne a kirjin mutum aji Sumarniyar iska
*Chest infection na zuwa dalilin abubuwa biyu* watau Kwayoyin cuta na bacteria dana viral ya danganta da wane irine misali bronchitis yana zuwa dalilin virus shikuma pneumonia yana zuwa dalilin bacteria dayawa
Za a iya daukar infection na kirji idan maishi yayi atishawa ko tari kana kusada shi koya tofarda majina bai rufeba, KO idan yataba majinar da hannunsa yataba wani abu wani yataba yashafi hancinsa
*Wadannan Rukunan mutanen sunfi hadarin kamuwa dashi* dukda kowama zai iya kamuwa dashi
◼Tsofaffi
◼Jarirai da yara kanana
◼Mata masu juna biyu
◼Masu shan cugare
◼ Masu cututtuka irinsu asthma, ciwon suger, COPD dasauransu
◼ Wadanda sukeda raunin garkuwar jiki
Idan mutum yayi mura data dade KO mai wuya
Idan mutum yanada infection na kirji kuma yana cikin wadannan Rukunan saiya hanzarta zuwa asibiti
Yawuce shekaru 65
Yanada yaro Dan kasada shekara biyar
Mace Mai juna biyu
Wanda yakeda wata rashin lafiyar
Majina da jini
Tarin jini KO tari da majina jini
Tarin yawuce sati ukku
Masassara da ciwon Kai
Numfashi dasauri KO yana Yi kamar zaidauke, da ciwon kirji
Jiri, confused dasauransu to aga likita dasauri
Anayi x-rays na kirjin, KO awon majina KO awon jini Don tabbatardashi KO agano inda yake
Treatment
Kuskure dayawa da ake a asibitoci shine yawanci ana bada antibiotics ne KO maganin tari batareda ansan KO an banbance virus KO bacteria bane
Maimakon haka mutum zaiji sauki ne nawani dan lokaci kuma Tarin yadawo
Idan virus ne antibiotics bazasuyi maganin ba
Idan kuma bacteria dince Amma infection din yayi tsanani dole sai ansa ruwa na IV antibiotics a asibiti
Idan bacteria ne shine za ayi treatment din mutum da antibiotics din
Ana anfani da magungunna rage radadi don zazzabi dakuma ciwon jikin
Idankuma virus CE akaba mutum cough syrup nanma bazai yi maganin matsalar ba KO ta tafi dawowa zatayi
Asamu hutu sosai
Sai decongestant KO expectorant syrup Don majina tarika fita
Arika shan ruwa sosai
Arika kwanciya kai yayi sama
Ana streaming da vapor KO amfani da Humidifier
Idan Ana Shan cigarette abari KO zama kusada maisha KO aguji kura KO hayaki
Idan makoshi yana zafi KO kaikayi saboda tari ana hada Zuma da ruwa lemon fata a dumduma arika sha
Arika zama cikin iska
Dukwani magungunna tari a kaurace masu
Yawanci yana tafiya dakansa cikin sati ukku Amma yana iya kaiwa har watanni
*Kariya*
♦ Vaccination
♦ Arika yawaita wanke hannuwa kafin aci KO asha KO ataba fuska, hanci KO baki
♦ Arika chin lafiyayye abinci Don inganta garkuwar jiki
♦Karya maida majinar intariga ta taho
♦Idan mutum yariga yakamu yarika yawaita wanke hannunsa, inzai tari yarika rufe bakinsa daw hannunsa KO Handkcif, yarika rufe majinar inya zubar
Allah yakara mamu lfy
✍ *DR SHUAIBU MB* Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com

Comments
Post a Comment