*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑* *KADAN DAGA AMFANIN FARA🦗AJIKIN DAN ADAM* Fara tanada amfani kamar wasu sauran halittu da suke kewaye damu.
🦗Tanade da kitse a jikinta kuma tanasa ma mutum kitse
🦗 Tana kara dumama jikin Dan Adam
🦗 Tana kara ma jikin Dan Adam garkuwa
Karfin kashi
🦗 Karin jini
🦗Hana jiki kumburewa
🦗Samarda sinadarin priobatics.
✍ *DR SHUAIBU MB* Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com

Comments
Post a Comment