*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑*
*MATA DAYAWA BASA SANIN LOKACIN DASUKE REALISING , KO MEYE DALILI❓*
Akwai dalillai dayasa mata dayawa mata basu sanin realising kuma wasu
basu ma taba sanin ko yinsa ba.
Hanyoyi biyu na samun biyan
bukata da harzaisa mace tarika samun realising sune kode on ko off wannan kada
adamu da abinda nake nufi dasu anan abinda yakeda muhimmanci shine yazama
accelarator dinmu na cikin kwalwa yazama on yake ba off ba watau de yazama
kwalwa mu tasan cewa munaso muyi realising din.
Idan yakasance akwai wannan a
zuciyar mu to wadannan dalillan sune kesa wasu daga cikin dalillan dayasa mata
basu realising kamar haka :-
♦-Akwai matanda har su gama
rayuwarsu koyo suke abinda yashafi wannan bangaren na kwanciya da miji
♦ -Mata dayawa suna tunanin su
matane basu realising, sude kawai su taimaka ma mazansu ne suyi
♦-Wasu matan basu so, dayawa
mata sunfi gamsuwa da jindadi jikewar da sukeyi lokacin da sha'awarsu ko ake
yin wasa akan suyi realising, wasu kuma mata tun anan suke realising dinsu
♦-Wasu matan ko dayawa sundauka
realising zuwa yake kawai, a a ko mazanda akaga suna realising da wuri
dayawansu kawo ma ransu ne abin da wuri yasa sukeyi shiyasa cikin treatment ake
basu shawara sudaina saurin kawo ma ransu shi zai taimaka su kara lasting.
♦ -Wasu matan ba penetration kawai
kesa su suna realising ba duk yadda za ashige su basuyi ko hour daya ko
fiye bazasu yiy, amma idan aka shige su kuma ana Wasa da hannuwansu ko aka rike
hannuwansu ko kuma aka tallabo kashin kafadarsu aka hada da na mijin aka matse
ko kirji da kirji suka hadu, wasu matan suna son ana jima'i ana masu magana
wasu ana kurara su, wasu anayi ana fadin sunansu, wasu sunfi son a fara
firar soyayya kafin Wasa
♦-Mata suna daukar lokaci
gaskiya kafin su samu realising dayawansu, watau kamar haihuwa ko nakuda ne
wasu sukan dauki lokaci basu haihuba wasukuma nakuda gajera xe saisu haihu.
Karanci minti 20 ne kafin
dayawa mata suyi realising wasuma har hour ko fiyeda haka sukeyi
♦-Tunani da sake saken zucci, dayawa
mata idan akazo jima'i tunanin su shine minene bayaso, miye yakeso, minene
innayi yake bata masa minene innayi yake jin dadinsa wane irin kwanciya
zamuyi dikde irin wadannan Tunani da sake sake na kawo cikas ga realising din
mata
♦ -Wasu matan kuma abinda yake
hanasu yin realising sune tunanin halittarsu, kirar jikinsuy, tafara tunanin ya
fuskata take timbina yazanyi dashi, a a ai kibata tayi yawa, ko nono na
sunxube wadannan de taunani haka. Tambayar shine miyasa mata ke irin wadannan
taunani haka? Inada amsa amma bazan fada ba
♦-Damuwa akan rashin realising din,
misali mace tarika tunani miyasa bani realising koda kuwa zata kara sha awa ne
amma Damuwa ta tsaya ga rashin realising, inbana realisng mizai faru?, yaushe
zanyi realisng, to yawan damuwar da yin realising din saikuma ya haidarda
damuwar da tunanin damuwar dazai dauke hankali wajen yin abinda yadaxe
*MISTAKE*
Akwai wasu kura kurai da mata
keyi dasuke karasa basu yin realising lokacin jima'i kamar wadannan
1⃣-Tunanin ko cewa aiyasan abinda
yadace, kada amanta ba kowa bane zai iya fahimtarki ko da kundade tare saikinyi
wani abu misali kamar tattaunawa ko a lokacin daukar hannunshi zuwa inda
kikeso yakasance, yin wasu hints lokacin da nakarshe gode masa da yaba masa
akan kokarin sa
2⃣-Arika kawo ma rai cewa zaki iya
realising kowane lokaci, kawo ma ran zaisa kiyi
3⃣-Rashin tattaunawa tsakanin
ma'aurata babban matsala ne amma kada yazama sai lokacin za ayi maganar a a
ayita lokacin daba jima'i za ayiba kuma ba cikin bedroom ba
4⃣-Damuwa da yadda miji zai kalle ki
mistake ne babba sosai, anaso mace da confidence sosai
5⃣-Tsoro ko fargaba matsala ce
sosai datake hana mace realising.✍ *DR SHUAIBU MB*
Comments
Post a Comment