*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑* 1⃣2⃣0⃣ Meke kawo banlewar jini ga mai ciki wata 7 ko 8❓
🤔Akwai matsalar uwa watau placenta kota bar jikin mahaifa kokuma uwa watau placenta ta rufe mahaifa kusada bakin mahaifa, akwai wani abu da akekira A show inda jini da majina suke haduwa a bakin mahaifa, infection na vagina, chanje chanje na bakin mahaifa, saduwa, infection na bakin mahaifa, ko fibroid na mahaifa ammade mafi yawa inde bleeding ne yafi faruwa dalilin placenta watau uwa. Kada amanta idan jini kawai ake gani a dige a panties kila baikai asa masa pad ba to ba bleeding bane spotting ne, bleeding shine idan jini na zuba dayawa akai harga ana iya bata pad daya a wuni
✍ *DR SHUAIBU MB* Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com
Comments
Post a Comment