*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑* Meke kawo ovaries cyst wanda yake sa ciwo mara so sai❓ 🤔Shidai kokuma su ovaries suna daya daga cikin abinda a turance akecema female reproductive organs watau wasu halittu ko gabbai ko sassa wadanda yasa mace ke haihuwa kokuma ke samun ciki ta reneshi harta haihu. Wadannan sassa sune vagina, mahaifa, ovaries watau kunnuwa ko hannuwa mahaifa, sai fallopian tubes watau bututu ne dayake daukeda wadannan hannuwa na mahaifa
Kowane daga cikin wadannan sassa yanada irin aikinsa da gudunmuwa dayake badawa wajen zamantowa mace tazama mace kuma mai haihuwa, inka dauki vagina daganan ake saduwa da mace idan komi lafiya sperm din zaishiga saiya wuce bakin mahaifa inda zai taradda wata majina da wani lokacin mata sukayi discharge dinta, amfani wannan majina shine tazama kamar shinfida ga sperm saiya wuce zuwa ga wadannan bututu guda biyu, dama sukuma wadancan hannuwa na mahaifa watau ovaries sunsaki kwayaye kila kafin wannan jima'i din suma suna cikin wannan bututu watau fallopian tubes kokuma inba kwayaye sperm din zai zauna har kwanaki biyar jiran kwayaye don kyankyashe wa
To su ovaries dinnan guda biyu sunada girman kamar almond ga wadanda suka sanshi kuma kamar yadda nace kowane gefe akwai ovary, daya kuma sune suke sakin kwayaye duk wata lokacin al'ada.
*Ovaries cysts,* shikuma karine dayake fitowa a jikin su wadannan hannuwa mahaifa din ko a jikin daya daga cikin su inda wani karin dabai girma ba masu shi basuma sani inda wanda ya girma yake haifarda matsaloli ciki harda irin wannan ciwon da mai tambaya take magana.
*⃣Alamomin ovaries cysts kamar na fibroid ne wasu shima de akwai kumburin ciki, aji mara cike, ga nauyi, ga ciwon mara din kona gefe daya ko duka gefen. Idan abin yayi tsanani akaji ciwon baya ko marar suna zuwa da amai da tashin zuciya.
Wani abu masu abun al'ajabi dayake zuwa dasu wani lokacin inda yakamata da angansu ko anjisu ayi saurin zuwa asibiti sune, saurin bugawar zuciya, arika jin shock kamar na sanyi, fatar mace tayi haske sosai, kasala da gani biji biji
Wannan karin hannuwa mahaifa yakasu kishi kishi amma akwai wadanda sukeda hadari da wadanda basu da hadari
Functional cysts, karine daya ke fitowa kamar dama haka akayi su, kalkashi wannan yakasu kishi biyu ne, suna yaduwa ko kara bunkasa ne dalilin sakin sinadarin estrogen da progestrone duk wata lokacin da mace ke nasa kwayaye ta. Sai follicular cysts kalkashi functional cysts yake danace yakasu kishi biyu da wata ta turo mani pics din yanzu
Shi yana faruwa ne a tsakiyar circle na mace irin wajen sati biyu kafin al'ada ne yana kara girma ne idan ba asaki kwayaye ba
Sai corpus luteum cysts, lokacin da kwayaye akasake su shikuma saiya saki sinadarin estrogen da progestrone shiyasa ake samun ruwa a cikinsa.
Yawanci dukkansu wadannan karin guda biyu basu cika zuwa da ciwo ba kuma yawanci suna bacewa dakansu cikin al'ada ukku watau cikin watanni ukku.
*Dermoid cysts,* karine wani lokacin ana kiranshi teratomas yana zuwa kamar mutum ga tsokoki, ga gashi, da hakora haka yake zuwa
*Cystadenomas cysts,* shikuma karine dayake fitowa akan ovary din yazama wata yar jikka jikka cike da majina ko ruwa
*Endometroisis,* shima cikin jerin su yake kuma nayi bayanin sa sosai da sosai inzaku tuna
*Dermoid cysts da cystadenomas*, wadannan sune sukafi hadari sosai, suna haifarda ciwo sosai, suna girma sosai, su harde ovary din harsu chanza masu wuri shine akecema ovaries torsion saiya haifarda jini baya zuwa wajen su sosai
*Suwaye suke cikin hadarin karama cysts na ovary girma❓*
♦- *Hormonal problem*, masu anfani da magungunna na samun ciki kamar clomid saboda dama shi yanasa mace tayi ovulation dayawa shikuma karin da annasa kwayaye yake kara girma shiyasa akecewa idan de akasha na wata shidda adena hakanan
♦- *Juna biyu* , yawanci nasa kwayaye da cikin yashiga inbaku manta ba nace duk lokacin da aka nasa kwayaye yana girma to wani lokacin idan ciki yashiga saiya tsaya haka harsai anhaihu
♦- *Endometroisis* yawanci masu endometroisis kinda tsoka ce take fitowa jikin mahaifa wani lokacin saisu hade da ovaries din saisu rika girma
Infection na pelvic, inyayi yawa yana yaduwa zuwa ovary saiya haifarda kari
Wadanda suka tabayin sa akwai yuwuwa su kara samun wasu
*KARIYA* Za a iya kare afkuwar matsalar ta hanyar yawaita pelvic examination, da anga chanji wajen al'ada ayi saurin tuntubar masana, chanji na abubuwa da akeji lokacin al'ada ayi saurin tuntubar masana don kaucema afkuwar matsalar musamman idan chanje chanje sun kai na watanni
Patholins cysts wani karine dayake fitowa a vagina da anbuda za agansa yana bakin kofar kuma suna fitowa kowane gefe lokaci daya wani lokaci wani lokaci kuma a gefe daya.
Akwai wata yar jikka ko wata halitta da cikinsa wannan ruwan na jika gaban mace yake wani lokacin buda jikkar sai ya harde sai ruwan yakoma ciki saiya haifarda zafi ko ciwo saiya kumbura yazama haka shine akecema batholins cysts
Idan yagirma mace bata iya zama, saidai tsaye ko kwanciya kowane lokaci.
Batholins cysts babban abinda yake kawo shi wannan ruwan dayake jika gaban mace idan abin yadan kece shi ruwan saiya koma ciki, amma rauni ko indection da juna biyu suna kawo irin wannan karin
Ana amfani da antibiotics, da zama ciki ruwan dumi sau hudu ko biyar a rana, yana fashewa dakansa ya tsiyaye wasukuma sai ankaiga zuwa asibiti anfasa shi, Allah yabada lfy *⃣ *FOLLIZCULAR CYSTS, PATOLINS CYSTS* da *CORPUS LUTEUM* balalle me karatu ya fahimta ba batare da yaga hotunan dasuke da alaka dasuba. Saiku ziyarci shafinmu na website dake kasa👇
✍ *DR SHUAIBU MB* Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com

Comments
Post a Comment