Nide Dr inade saduwa ne da mijina kawai dande ibada ne kuma infita haqinsa, don Allah minene amfanin sex ga lafiyar mutum ne ko su inrika tunawa kila nafara sha'awar sex din, kuma minene amfanin sperm dayake shiga jikin mace inbanda samun ciki a haihu
*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA*🚑🚑
Nide Dr inade saduwa ne da
mijina kawai dande ibada ne kuma infita haqinsa, don Allah minene amfanin sex
ga lafiyar mutum ne ko su inrika tunawa kila nafara sha'awar sex din, kuma
minene amfanin sperm dayake shiga jikin mace inbanda samun ciki a haihu nagode❓
Allah yakara maka haquri da juriya na taimakon da kake ma al'ummah.
🤔Sex yanada amfanin da
bazamu iya fadarsu duka ba anan gaskiya sabida yawansu, amma zamu dan tsakaro,
abu mafi mahimmanci kafin mutafi kai tsaye ga amsar dayakamata asani shine duk
amfanin nan dazan fada abune wanda ke amfanar mace da namiji ahade ne zanfade
su
Sannan ana daukar saduwa sau
biyu zuwa ukku a sati a matsayin shine kamar daidai ga mafi yawa, amma mutane
sun banbanta wasu yinta kullum shine inda wasu sukan wuce satinma wannan de
kowa da yadda yanayinsa ko yanayin abokin ko abokiyar zaman suke
*AMFANI*
🔸-Yanasa ko rage ma mutum
tsufa, idan akalla sau biyu a sati ana haduwa to bincike da masana sunyi
bayanin za arika yima mutum kallon wanda akarage mashi ko mata shekara bakwai
cikin shekarunta misali idan yan shekara 60 ne zasu koma kamar yan shrkaru 53
🔸-Yana bunkasa ko inganta
samun haihuwa, idan akazo yima namiji gwajin sperm a asibiti idan yayi sex
kasada kwanaki biyu za aga sperm dinsa yaafi inganci da lafiya fiye da ace yayi
kwanaki goma baiyiba.
Ga macen kuma kamar wadda al'adarta
keyin wasa shiyasa ma taki conceiving to yawaita sex yana daidaita al'adar
macen harma inda rabo ciki yashiga.
Maza Masu matsalar rashin sperm mai
inganci ko mai rai akan basu shawarar akalla yin sex sau biyu a sati don
bunkasa lafiyar sperm dinsu dakuma samun haihuwa idan Allah yaso
🔸-Sex yana taimakawa ma
jikin mutum ta yadda cututtuka bazasu iya zama a cikin jikin mutum ba, akwai
wani hormones watau anti ageing hormones da a atakaice ake cema DHEA wanda yake
aiki don tace jiki, to lokacin da mutum keyin sex yana tace duka jikin mutum ne
saikuma lokacinda mutum yayi realising saiya tace duka hanyoyi ko magudanan
jinin mutum sau biyar. Kenan yin sex akalla a sati sau biyu mutum nada tabbacin
tace jinin sa sau akalla goma
🔸-Yin sex akalla sau biyu a
sati yana kara ma mutum antibody watau immunoglobulin wanda za aga mutum yakan
dade bai kamuda sanyin mura ba ko mura ba, inda masana sukayi bayanin wadanda
keyin sex a sati sau daya suna samun kariya daga mura fiyeda wadanda basuyi da
kashi 30%
🔸 -Sex akallah sau biyu ko
ukku a sati cuta na dadewa bata cinma mutum ba, sabanin wanda keyi kila a wata
sau daya. Abinda nake nufi shine wanda keyin sau biyu akallah yafi dadewa da
cuta a jikinsa bata wahalar dashi ba fiyeda wanda bayayi haka.
Shiyasa masu aure in suka
kusan yin period sunajin murdar mara da ciki akebasu shawarar suyi sex da
mazansu dasunyi suna neman ciwon su rasa.
🔸-Ina mata masu jin zafi ko
ciwon lokacin al'ada,mata dasuke basuda aure musamman yan mata zasuji duk
lokacin da sukayi complain ciwon mara anace masu dasunyi aure shikenan bawani
abu bane sex ake nufi idan sukayi aure sunayi sex ciwon yana tafiya duka.
🔸-Inamasu son rage kiba ko
tumbi, yin sex akalla minti 30 a rana zaka kona calories dayawa, bincike ya
gano cewa yin sex sau biyu a sati zaka kona calories 5,000 wanda dede yakeda
cup din zuma biyar
🔸 -Matsalar rashin iya rike
fitsari, kamar wadanda fitsari keyi masu leaking, ko fitsari kwance da aurensu
ko basu iya rike fitsari idan sukaje asibiti anayi masu pelvic floor exams
sannan asasu pelvic floor excercise, to yin sex yafi tasiri da wadannaan
abubuwan akallah sau ukku a sati.
Shiyasa masu ciki da wadanda
suka shiga ciki menoupause duk irin wannan matsalar ta rashin rike fitsari na
damunsu kuma duk sex zai iya magance wannan matsalar
🔸-Heart attacks da stroke,
sex akalla sau ukku a sati na zama wata kariya daga kamuwa da wadannan manyan
matsalolin
A baya bayan nan ma angano macenda
ke sex ko realising A sati sau biyu nada karancin hadarin kamuwa da cutar
zuciya akan wanda bahaka ba
🔸-Hawanjini, maza da mata
dasuke sex a sati sau ukku akallah suna saurin samun lafiya daga hawanjini
fiyeda wadanda basu samun yinhaka
🔸-Estrogen hormones yana
fitowa da karfi lokacinda ake sex wanda munsani cewa yana taimakawa ma fata
sosai tawajen dukwani abu da bataso yakan fitarda ita, wanda duk wata matattar
fata tana fita musamman ga matanda suka shiga menoupause ko masu busassar fata
ko masu wrinkles duk yin sex a sati akalla sau ukku ko biyu lalle fata na
amfanuwa matuka kuma ana rage matsalar wrinkles sosai
🔸-Danuwa, kamar yadda motsa
jiki kesa yanayin halbawar zuciya ya chanza, haka sex kesa kwalwa tasaki
sinadarin serotonin wanda ke chanza mood din mutum daga damuwa zuwa farinciki
da nishadi
Serotonin shine sinadarin da
yake sa mutane jin dadi da annashuwa da zama cikin farin ciki bayan sex, a lura
matarda tadade da aure datake samun sex akalla sau biyu a sati tafi wadda
kesamu a sati sau daya annashuwa
🔸-Maganin ciwon kai, sex
yanama mutane dayawa Maganin ciwon kai, saboda lokacinda mutum yasamu kansa a cikin
soyayya akwai oxytocin hormones da sauran good endorphins wadanda suke warkarda
ciwo ko radadi shiyasa ba ciwon kai kadai ba har ciwon kashi.
Sauran anfanonin sunhada da
samun isasshen bacci musamman ga wanda yakasa bacci, inganta da samun kariya daga
cututtukan kashi, kariya daga samun cancer ta maraina ga maza musamman wadanda
shekarunsu suka kai 50.
Wannan a takaice ne kamar
yadda nace, sunada yawa.
Allah ykr mana lafiya amin
✍
*DR SHUAIBU MB*
Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com
ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com
Comments
Post a Comment