PULMONARY HYPERTENSION (Nau'in hawan jini)



*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA*🚑🚑1⃣1⃣4⃣ *PULMONARY HYPERTENSION,* 
Wani nau'in hawanjini ne da ake samu kuma yake kama sosai da wancan hawanjini da akasani saidai shi wannan hawanjini ne dayake faruwa a cikin jijiyoyin hunhu. Yana faruwa ne lokacinda jijiyoyin dasike hade da tumbi suka matse ko suka dade to saboda a tabbata jinin na tafiya yadda yakamata sai hawanjini yafaru a cikin wadannan jijiyoyin wanda saiya haifarda kasan zuciya daga barin hagu yayi aiki sosai don samun halbowar jini sai zuciya tafara gajiya kokuma ta gaza.
 Pulmonary hypertension yana faruwa wani lokacin dakansa amma wani lokacin yana faruwa ne idan akwai cutar, yawanci yafi addabar mata kuma masu shekaru 30-40 da haihuwa kuma hormones na estrogen nakara matsalar
 *ALAMOMINSA*
🔸 Yawan gajiya cikin sauki koya abu yake da anyi sai gajiya
🔸Tari
🔸 Jiri
🔸Ciwon kirji
 🔸Kumburin kafafu
🔸Lips da fata suyi blue color
 Dayawa mutane suna famada wannan hawanjinin ne ba wancan ba amma ayita magani daban ciwo daban
 *ABUNUWANDA KE KAWO SHI*
🔹Ga jarirai akwai wadanda aka haifa basuda nauyi
🔹 Masu ciwon sickler
🔹 Lalacewar ko matsalar sashen hagu na zuciya dasaurqn wasu dalilai.
  *DR SHUAIBU MB*                     Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com

Comments