*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA*🚑🚑
*🍂TURMERIC (Kurkur)*🍂
Da hausa da yawa basusan amfani kurkur ba
saidai gyaran fuska kawai kila Amma yanada amfani dayawa dakuma taimakawa wajen
warkarda Cututtuka da kara samun lafiya sosai 🍂kurkur ice ne dayake
cikin dangogin ko rukunin itace kaman citta,shiyasama za aganshi suna kama da
cittar 💯Samada shekaru daruruwa ake warkarda Cututtuka da kurkur
a kasashe na asiya amma munan a kasar hausa muna gyara fata ne dakuma girki da
kurkur yawanci ma batareda ansan curry🍛 kurkur bane
🌎 Haryanzu ma kasashe duniya
ciki harda na turawa da America suna amfani da kurkur wajen treatment nawasu
Cututtuka dayawa
🕐 Saboda lokaci zantafi kai
tsaye wajen yin bayanin amfani kurkur din bakin gwalgwado don sunada yawan
gaske
Amma kafin nan kurkur na zuwa
a supplement watau capsules, 💊yana zuwa a gari powder kenan wadda
akesawa a abinci a Matsayin Curry dakuma sauya wadannan sune irin nau'ikan
dayake zuwa dasu
🍂 -Kurkur yana magance kuma
ya inganta lafiya kwalwa KO tunani, ciki harda mantuwa da rashin aiki da
inganta kwalwa da tunani na tsufa, matsalar kwalwa da matsalar jijiyoyi ta
Hadasah, matsalar kwalwa KO tunani da wani abu na guba kamar shaye shaye KO
wani cuta ta taba kwalwa da tunani dakuma duka abunda yashafi kwalwa da tunani
🍂-Kurkur yana magance radadi
na ciwo kokuma dukwani kumburi na jiki, mutane suna amfani dashi saboda shi
baya haddasa ulcer yadda magungunnan turawa na rage radadi da kumburi suke
kamar su ibuprofen
🍂 -kurkur yana hana gudajin
jini, misali kamar masu al'ada dasuke yin al'ada da gudajin jini kokuma masu
matsalar ciwon kafa da jini ke daskarewa shide kurkur yana tsinkar da jinine
🍂 -Kurkur yana taimakawa
wajen magance matsalar mantuwa, kamar yadda kwayar magani ta Prozac keyi haka
yake aiki
🍂-Kurkur yana magance KO
taimakawa wajen magance matsalolin fata dayawa kamar yadda wasu ke amfani dashi
wajen gyaran fata dakuma farfado da sabuwa idan wadda ke akwai ta mutu dakuma
saurin cike rauni
🍂-Kurkur yana magance KO
taimakawa wajen magance matsalolin fata dayawa kamar yadda wasu ke amfani dashi
wajen gyaran fata dakuma farfado da sabuwa idan wadda ke akwai ta mutu dakuma
saurin cike rauni
🍂-kurkur yana taimakawa
wajen kare mutum daga kamuwa da cutar cancer
🍂-Kurkur yana taimakawa
wajen magance matsalar amasanin kashi
🍂-kurkur yana taimakawa
wajen magance matsalar KO control na ciwon suger watau diabetes
🍂 Kurkur yana taimakawa
wajen magance matsalar kiba da tumbi Amma supplement din💊
🍂Kurkur yana taimakawa wajen
magance matsalar kitse
🍂Kurkur yana taimakawa wajen
magance hanji
🍂Kurkur yana taimakawa wajen
Magance radadi ciwo KO kuna
🍂 Kurkur yana taimakawa
wajen cire guba daga jiki
🍂Kurkur yana taimakawa
wajen kara ma hanta karfi wajen gudanar da aikinta
🍂Kurkur yana taimakawa wajen
daidaita hawanjini
🍂Kurkur yana taimakawa wajen
narkarda abinci
🍂 Kurkur yana taimakawa
wajen kare zuciya daga Cututtuka
🍂 Kurkur yana taimakawa
wajen hana DNA lalacewa
🍂Turmeric yana
taimakawa wajen saurin warkarda tiyata dakuma rauni
🍂Turmeric yana
taimakawa yana kare pancreas sosai
Turmeric yana taimakawa wajen
warkarda ciwon gabobi, kashi da ciwon nama
🍂Turmeric yana taimakawa
wajen warkarda kariyar kashi ko gocewa ko targade
🍂Turmeric yana
taimakawa wajen warkarda spleen watau hadiye wani abu dazai iya cutarda mutum a
cikin ciki
🍂 Turmeric yana taimakawa
wajen samun saukin stress
🍂Turmeric yana
taimakawa wajen warkarda cutar ido ta glaucoma
🍂 Turmeric yana taimakawa
wajen dawo da mutum normal bayan samun stroke
🍂Turmeric yana
taimakawa wajen warkarda cunkushewar Hanyoyin jini
🍂 Turmeric yana taimakawa
wajen warkarda matsalar tar da mura
🍂 Turmeric yana taimakawa wajen
taimakawa ma hanta wajen fitarda guba daga jiki
🍂Turmeric yana
taimakawa wajen warkarda matsalar ulcer baki
🍂Turmeric yana
taimakawa wajen warkarda ko taimakawa ma masu asthma
🍂 Turmeric yana taimakawa
wajen kare gallstones
🍂Turmeric yana taimakawa
wajen warkarda tabonda cutar hepatitis b KO c takawo ma hanta
🍂Turmeric yana
taimakawa wajen rage nauyi
🍂 Turmeric yana taimakawa
wajen warkarda matsalar makoshi
🍂Turmeric yana
taimakawa wajen ragen hadari kamuwa da bugun zuciya watau heart attack
🍂Turmeric yana
taimakawa wajen rage ciwon mara lokaci al'ada
🍂 Turmeric yana taimakawa
wajen rage matsalolin menopause
🍂Turmeric yana
taimakawa wajen magance infection na urinary tracts
🍂Turmeric yana
taimakawa wajen magance acne
Turmeric yana taimakawa wajen
warkarda matsalar ciwon Fulani da akecema jawurde dasaura nau'ikan sa
Turmeric yana taimakawa ma
masu matsalar HIV sosai da sosai
Turmeric yana taimakawa ma
masu lupus
🍂Turmeric yana
taimakawa wajen kashe Kwayoyin cancer
🍂 Turmeric yana taimakawa
wajen bunkasa garkuwa jiki
🍂Turmeric yana
taimakawa wajen rage illolin da man girki zai iya haifarwa
🍂Turmeric yana
taimakawa wajen tsaftace abinci daga duk wata guba
🍂Turmeric yana
taimakawa wajen jijjiga
🍂Turmeric yana
taimakawa wajen warkarda karin ko kabar mahaifa
Abiyo rubutu nagaba danjin yanda ake
magani da TURMERIC(KURKUR) ✍ *DR SHUAIBU MB*
Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail
dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com
Comments
Post a Comment