Wai ana warkewa daga cutar hepatitis B❓ Sannan idan miji na dashi matar kuma babu sannan ba'ayi mata vaccine ba dan Allah ya abin yake
*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA*🚑🚑
Wai ana warkewa daga cutar hepatitis B❓
Sannan idan miji na dashi matar kuma
babu sannan ba'ayi mata vaccine ba dan Allah ya abin yake❓
Hepatitis B ,ciwo kokuma
infection ne dayake kama hantar mutum kuma akwai rabe rabensu dayawa
tundaga marassa hadari zuwa masu hadari kamar hepatitis A da E wadannan suna
warkewa ma cikin sati daya kuma su ana daukarsu ne ta hanyar ruwa ko abinci
,sannan hepatitis B da C sune suke daukar lokaci basu warke ba amma suna
warkewa su ana yadasu ne ta hanyar jini,zufa,miyau,majina dasauransu.
Mu dauki hepatitis B tunda
itace aka tambaya.
Kwayoyin cutar suna rayuwa ne
a wajen jiki kwanaki bakwai dukda haka inta shiga jikin mutum tana saka
kwayoyin cutar ga jikin Wanda baiyi vaccination ba
Sannan bayan sun kyankyashe
suna yaduwa suzama sosai cikin kwanaki 30-60 ne
Kwayoyin cutar hepatitis B
suna daukar kwanaki akalla 75 kokuma de daga kwanaki 30-180 kafinsu kyankyashe
🤰 Ana daukar hepatitis B
daga uwa zuwa abinda zata Haifa.
💉Ana dauka ta hanyar Karin
jini,ko sharing abubuwa masu tsini kamar su wuka ,razor, almakashi,ko malaman
asibiti ,ko ingozomar gida
♦Ana dauka ta hanyar jinin al'ada
😰Ana dauka ta hanyar zufa
tahadu da Wanda yakeda ita
Ana dauka ta hanyar vagina, ko maza
masu amfani da maza ,ko ta hanyar manniyi ko maziyyi.
😘Ana dauka ta hanyar
yawu misalin ta hanyar kiss
😬Ana daukar ta hanyar ko
wajen tiyata,ko aikin hakori dasauransu
Maganar saduwa damai ita da
marar ita za a iyane batareda hadarin kamuwa da itaba idan mutum yayi vaccines
dinta
Sannan maganar warkewa eh gsky
ne anawarkewa musamman idan akayi treatment din ta sosai da magungunnan dasuka
dace ,yanxu ma akwai wani cellsgevity da yana taimakawa sosai dukda de yar
tsadarshi.
Amma inba hakaba to gsky
dukwata dabara ta amfani da condom bazata yi aikiba kinda akwai yawu,akwai
zufa.
✍ *DR SHUAIBU MB*
Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail
dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu
kiwonlafiya1.blogspot.com
Comments
Post a Comment