*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA🚑🚑*
Wai da gaske ne idan mai dauke da cutar HIV na
shan *septrin* ba sai yasha maganin HIV ba
Tambaya ta biyu wai mai cutar HIV
zai iya haifan wanda bayi da HIV? Idan hakane to ta wani hanya za'abi don
haifan lafiyyayun yara❓
🤔 Cotrimoxazole ko
septrin kamar yadda akasanshi yana cikin rukunin magungunna da ake cema
antibiotics daya hada magungunna guda biyu watau trimethoprin da
sulphamethoxazole dukkansu magungunna ne dasuke hana kwayoyin bacteria su sake
samuwa ba watau sucigaba da yaduwa kenan ta hanyar samarda folic acids watau
Vitamin B9.
Anaba masu HIV septrin wajen a
matsayin prophylaxis sabida ahana pcp afkuwa wanda zaitaimaka sosai wajen hana
girman ko yaduwar bacteria din.
Ana amfani dashine ba kawai ga HIV
patients ba harga masu tarin tb, malaria, urinary tract infection, dakuma
marassa lafiya dasuke da HIV amma masu CD4 kasada 500 cells/mm3 musamman a
shiyar africa don arage yaduwa ko cigaba cutar.
A 2004 zuwa 2006 WHO suka tabbatarda
sanya shi A tsarin magance ko hana cigaban ko dakile cutar HIV musamman ga
jarirai da aka haifa dashi dakuma manya dasuke da ita.
Shine duk jarirai da manyan da aka
tabbatarda sunada cutar da jarirai da aka haifesu da ita dasuke da CD4 kasada
200/mms ake basu septrin, su jarirai anafara basu a sati na hudu zuwa shidda da
haihuwa dakuma su manyan mutanen harsai antabbatar da garkuwar jikin su ta
inganta matuka.
Yara dasuke da shekara daya zuwa
hudu wadanda aka aunasu suna mataki na 2,3,4 za abasu shi, sukuma yara daga
shekaru biyar zuwa adult za a iya basu shi batareda anyi la'akari da wancan
level na CD4 din dayake nuna sai wadanda sukeda kasa da kashi 25% ba.
Amma ana dakatar da amfani
dashi idan har anga wasu reaction a jikin musamman yaro dayake a mataki na
hudu, amma idan aka fara amfani da ART ana fara shan septrin da sati biyu gaba
Ana iya ba mace dakeda HIV kuma
tanada ciki.
Septrin de idan aka dade ana
amfani dashi yakan haifarda side effects
TAMBAYARKI TA BIYU
Za'a iya ta hanyar xuwa
asibiti a haihu.
✍
*DR SHUAIBU MB*
Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com
ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com
Comments
Post a Comment