Macece ta haihu bayan kwana 7 sai jini ya dauke amma kuma wani ruwa milk yana zuba kullun har yau kwana 7 yana xuba dan Allah ya zatayi❓

*DAGA ZAUREN KIWON LAFIYA*🚑🚑 Macece ta haihu bayan kwana 7 sai jini ya dauke amma kuma wani ruwa milk yana zuba kullun har yau kwana 7 yana xuba dan Allah ya zatayi❓
 🤔Idan mace tahaihu takansamu chanje chanje tundaga wannan ruwan da ake fitarwa zuwa chanje chanje ga nono,ciwon kugu ,ciwon ciki dasauransu
 Shi wannan discharge din anace masa *Lochia* yana zuwa ne dadan doyi kadan kamar yadda jinin al'ada ke zuwa da dan wari kadan
 Lochia yana zuwa kwanaki ukku bayan anhaihu amma yana zuwa ne dark red watau kalar jini amma mai duhu saikuma wasu gudajin jini subiyo baya
 Su wadannan gudajin bayan wancan dayazo ja mai duhu da kwana ukku ko kwana ukku bayan haihuwa da wannan gudajin jini a kwana na hudu harzuwa kwana na goma bayan haihuwa is normal.
 Sannan a wadannan kwanakin zaizo ruwa ruwa kalar pinkish zuwa brownish haka
 Daga kwanaki na bakwai zuwa goma zuwa sha hudu saiya koma creamy color ko yellow yellow haka
 Za aga yana kara fitowa dasafe bayan antashi ko bayan kinyi wani aiki ko lokacin kina shayarwa
 Wannan ga wadanda suka haihune ta hanyar vagina ,ga wadanda akayima C.S kuwa nasuma yana iya daukewa kasada hour 24
 Kenan de bawata damuwa.
✍ *DR SHUAIBU MB*                     Zaku iya turo da tqmbayoyinku kai tsaye ta gmail dinmu👉kiwonlafiya51@gmail.com ko kuma kunememu ta blog site dinmu kiwonlafiya1.blogspot.com

Comments